Lahadi, 15 Mayu, 2022

Labaran 15 - 05 - 2022
- Najeriya: Ƙoƙarin shigar da mutane masu himma da ƙwazo a ayyukan samar da ci gaba.
Aminiya
- Nijar Ta Kori Hafsoshin Soji 6 Kan Yunkurin Juyin Mulki.
- Tsoron Tsigewa: Buni Ya Bai Wa ’Yan Majalisar Yobe Tikitin Zarcewa.
- Kullum Kara Kaunar Adam A. Zango Nake Yi —Safiya Chalawa.
- ’Yan Bindiga Sun Sace Mai Gari Da Mutum 15 A Kaduna.
- Abin Da Malaman Sakkwato Suka Gaya Wa Gwamnati Kan Batanci.
- Mahara Sun Kashe Mutum 5 A Ayarin Motocin ’Yan Sanda.
- Shugabancin Najeriya: Dalilan Da Suka Haifar Da Tarin ‘Yan Takara A APC.
Leadership Hausa
- Ganduje Ya Umurci Bala Ya Kula Da Ofishin Shugaban Ma’aikata Fadar Gwamnatin Kano.
- Deborah: Matasan Musulmai Ba Su Kona Min Gidana Ba —Bishop Kukah.
- ‘Ƴan Bindiga Sun Yi Awon-Gaba Da Wani Basarake Tare Da Kashe Mutum 6 A Kano.
- Harin Jirgin Kasa: ‘Yan Fashin Daji Sun Sako Mai Juna Biyun Da Suka Sace.
- 2023: NNPP Na Bukatar INEC Ta Kara Wa’adin Zaɓukan Fitar Da Gwani.
- CAN Ta Shirya Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Kisan Deborah A Duk Jihohin Nijeriya.
- Sulhunta Matawalle Da Yari: APC Reshen Zamfara Ta Sara Wa Abdullahi Adamu.
Premium Times Hausa
- KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI:Ƴan siyasan mu sun yi shiru tsit, kowa na tsoron ya fito ya fadi gaskiya – Tilde.
- RUBUBIN TAKARAR SHUGABAN ƘASA A 2023: Yadda Buhari ke gwara kawunan ‘yan takarar APC.
- Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW.