Labaran 15 - 07 - 2021
Alhamis, 15 Yuli, 2021
Labaran 15 - 07 - 2021

 • Ƙasar Misra ta tabbatar da mayar da hankalinta akan ganin an aiwatar da Ajandar Afirka ta 2063.
 • Ministan noma: Misra ba za ta bari ta afka cikin matsalar ruwa ba.
 • Shugaba Al-sisi ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa na waɗanda suka mutu a gobarar Asibitin Al-husain.
 • Bayanan majalisar ministoci: Misra tana daga cikin ƙasashe mafi kuzari a fannin binciken ilimi a yankin ƙasashen Larabawa.

 

Leadership A Yau

 • Shugaban Kasa Buhari Ya Sauka A Kano Don Kaddamar Da Aiki.
 • Na Damu Da Yadda Matsalar Tsaro Ke Ta’azzara A Kaduna, In Ji el-Rufai.
 • ‘Yan Garkuwa Da Mutane Sun Sace Matar Tsohon Ciyaman A Jigawa.
 • Ziyarar Shugaban Kasa: An Rufe Hanyar Dutsinma Zuwa Kankara Tsawon Sa’o’i Biyar A Yau.
 • Gwamnan Gombe Ya Jinjina Wa Buhari Kan Karfafan Hukumar Kashe Gobara Ta Kasa.
 • Ya Kamata Gwamnatin Kebbi Ta Aiwatar Da Sabon Tsarin Fansho – Kwamared Bala.
 • Yayin Da Majalisar Wakilai Ta Karbi Kudirin Gyara Dokar Zabe….
 • Mutum 222 ‘Yan Bindiga Suka Kashe Cikin Wata 3 A Kaduna – Rahoto.
 • An Kaddamar Da Hukumar Gudanarwar Kamfanin Zuba Jari Na Jihar Gombe.
 • An Nada Ambasada Sani Sarkin Bai Na Masarautar Gaya.
 • Manyan Hanyoyin Da Za Mu Bi Wajen Raba ‘Yan Nijeriya Miliyan 100 Da Talauci – Osinbajo.
 • Yadda Wasu ‘Yan Kasuwa Ke Camama Da Sana’ar Shara A Nijeriya.

 

VOA Hausa

 • Dalilin Da Ya Sa Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Gidan Yarin Kuje.
 • Hukumar Alhazan Najeriya NAHCON Ta Bankado Wasu Dillalai Masu Zamba.

 

Aminiya

 • An Rufe Wasu Hanyoyi A Katsina Saboda Zuwan Buhari.
 • Majalisar Zamfara Ta Yi Sammacin Mataimakin Gwamna.
 • Ana Farautar Sojan Da Ya Harbe Masoyiyarsa.
 • Buhari Zai Kaddamar Da Aikin Shekara 40 A Katsina.
 • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji Biyu A Enugu.

 

RFI Hausa

 • An jefa ni cikin yanayin dimuwa - Nnamdi Kanu.
 • Wata kungiya ta samu tallafin Dala miliyan 5 don taimaka wa manoma a Najeriya.
 • Majalisar Dinkin Duniya tayi gargadi kan kasa yiwa yara rigakafi.