Labaran 15 - 09- 2021
Laraba, 15 Satumba, 2021
Labaran 15 - 09- 2021

 • Tawagar NIPAD a birnin Alƙahira suna tattauna yarjejeniyar samar da cibiyar magance sauyin yanayi ta Afirka.
 • Shugaban majalisar kare haƙƙin bil adama: "tsarin da ƙasa ta ɗaukan wani mataki ne mai muhimmanci na ƙarfafa batun kare haƙƙin bil adama a Misra.
 • Al-sisi: muna da burin bayar da cikakken tallafi da kyakkyawar rayuwa ga manoma.
 • Ƙasar Misra ta jagoranci wani kwamitin aikin samar da ƙudurori na yankin Afirka ta gabas.
 • Ma'aikatar ƙere-ƙere ta Al'arabiyya tana tattauna hanyoyin taimakekeniya tsakanin ta da tawagar Najeriya.

 

Premium Times Hausa

 • Manyan jami’an gwamnati ke sayen motocin da a ka yo sumogal ɗin su zuwa Najeriya – Hukumar Kwastan.
 • Hafsat Ganduje ta halarci saukar karatun autan ta a Landan, bayan babban ɗan ta ya kwance mata zani a kasuwa.

 

Voa Hausa

 • Buhari Ne Zai Bayyana Matsaya Ta Karshe Kan Makomar Abba Kyari – Dingyadi.

 

Aminiya

 • Harsashin Masu Garkuwa Da Uwa Ya Kuskure Danta.
 • Jami’an Tsaro Na Taimakon Masu Fasakwaurin Ma’adinai —Minista.
 • Malaman Jami’a Sun Ce Gwamnati Ta Kai Su Bango.
 • Yadda Aka Ceto Mutum 638 Da Ake ‘Bautarwa’ A Arewacin Najeriya.

 

Rfi Hausa

 • An kashe shugaban kungiyar ISWAP Al-Barnawi- Rahotanni.