Labaran 15 - 11 - 2020
Lahadi, 15 Nuwamba, 2020
Labaran 15 - 11 - 2020

Voa Hausa

 • 'Yan Ta'adda Na Kawo Tsaiko Ga Zaben Burkina Faso Na Wannan Wata.
 • Rikici Ya Barke Tsakanin Yankin Tigray Na Habasha Da Eritrea.

 

Premium Times Hausa

 • RANAR CIWON SIGA: WHO ta kirkiro sabon hanyar dakile kamuwa da ciwon Siga a duniya.

 

Leadership A Yau

 • Kifewar Kwale-Kwale Ya Halaka Mutum 18 A Bauchi.
 • Yadda Hadimin Gwamna Ganduje Ya Raba Tallafin Jakuna Ga Al’ummar Mazabarsa.
 • Za Mu Hada Kai Da Malamai Da Ma’aikata Don Bunkasa Kwalejin Fasahar Kano- Kabir Bello Dungurawa.
 • Makaranatar ‘Yan Mata Ta Kimiya Da Ke Daudawa Ta Yaye Dalibai 175 Karo Na Tara.
 • IAR Na Shirin Samar Da ‘TELA MAIZE’ Masara Mai Jure Farmakin Kwari.
 • An Gudanar Da Maulidin Annabi Karo Na 14 A Gidan Alhaji Nasiru Danfaransa.
 • Dan Majalisar Tarayya Ya Raba Wa Matan Fulani Da Na Manoma Tallafin Kayan Sana’a A Zamfara.
 • Mun Gamsu Da Ayyukan Gyaran Makarantu Da Ake A Jihar Kano -‘Yanshana.
 • WIWAN Ta Mika Ta’aziyyar Rasuwar Dan Jarida Muhammad Bn Ibrahim Kaduna.
 • Zan Warke Daga Cutar Korona -Muhammad Salah.
 • Zan Karya Tarihin Rashidi Yakini A Nijeriya –Osimhen.
 • Zamu Gyara Kuskuren Da Mu Ka Yi A Wasan Saliyo, Cewar Alex Iwobi.
 • ‘Integrated Kur’an Education Bida’ Da Shugabannin Addini A Bargu Na Neman Tallafin Jiha Neja Kan Tsarin Hada Makarantun Allo Da Na Boko.

 

Aminiya

 • Kauyuka 6 Da Suke Rayuwa Ba Makarantar Firamare A Yobe.
 • Yarinya ‘Yar Fim Ta Gina Wa Mahaifiyarta Gida.
 • Sakon Mahaifinmu Kwana Daya Kafin Rasuwarsa — Ibrahim Balarabe Musa.
 • ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Lakcara Da Yara 2 A Zariya.