Labaran 15 - 12 - 2020
Talata, 15 Disamba, 2020
Labaran 15 - 12 - 2020

Voa Hausa

 • 'Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mutum 15 a Neja.
 • Amurka Ta Gamsu Da Zaben Kananan Hukumomi a Nijar.

 

Leadership A Yau

 • Korona: Gobe Za A Rufe Makarantu A Jihar Kaduna.
 • Bankin Duniya Zai Ba Nijeriya Rancen Dala Biliyan 1.5 Don Farfado Da Tattalin Arziki.
 • Daliban Kankara: Boko Haram Ta Dauki Alhakin Sace Su.
 • Ceto Daliban Kankara Abu Ne Mai Sauki, Inji Ministan Tsaro.
 • Yadda Boss Mustapha Da Matarsa Suka Killace Kansu Saboda Korona.
 • An Tsare ’Yan Sanda Bisa Sakacin Barin ’Yan Fashi 19 Su Tsere.
 • Zaben Da PDP Kwankwasiyya Ta Yi Shure-shure Ne Kawai – Hon. Abubakar Zakari.
 • Masari Ga Buhari: Masu Garkuwa Da Daliban Kankara Sun Tuntube Mu.
 • Sam Mutum Ne Mai Matukar Son Cigaban Kasa – Mannir Yakubu.
 • Nda-Isaiah Mutum Ne Na Kowa – Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Arewa.
 • Nda-Isaiah: Sanata Makarfi Ya Bayyana Matukar Damuwarsa.

 

Premium Times Hausa

 • BIDIYO: ” Za mu ci gaba da zama a nan har sai an dawo mana da ‘ya’yan mu” – Iyayen Daliban Kankara.
 • Yadda aka yi wa Buhari zanga-zanga a Katsina kan sace dalibai 333.
 • Mai shari’a Tanko Muhammad, ya kamu da Korona, yana Dubai.
 • Malejin tsadar rayuwa a Najeriya ya kara cillawa sama watanni 14 a jere.
 • KANKARA 333: Masana matsalar tsaro sun ce ayi taka-tsan-tsan kada a ‘kure’ matasa.

 

Aminiya

 • Coronavirus Ta Kashe Shugaban Hukumar Kwallon Kafar Akwa Ibom.
 • Babban Alkalin Najeriya Ya Kamu Da COVID-19.
 • Majalisa Ta Yi Sammacin Minista Da Manyan Hafsoshin Tsaro Kan Harin Kankara.
 • ‘Barayin Mutane Sun Haukace Bayan An Yi Musu Dukan Kawo Wuka’.
 • Mataimakin Gwamna Ya Mutu A Harin Bam A Afghanistan.
 • Ganduje Ya Nada Sabuwar Shugabar Hukumar Kawata Birnin Kano.
 • Majalisar Dokokin Kano Ta Zabi Sabon Shugaba.
 • An Kone Wanda Ake Zargi Da Satar Babura Kurmus A Osun.
 • El-Rufai Ya Sake Rufe Makarantun Kaduna.
 • Mun Gano Karin Daliban Kankara 17 Da Aka Sace —Masari.
 • Boko Haram Ta Bindige ’Yan Gudun Hijirar Najeriya 50 A Nijar.
 • Masu Siyar Da Jaridu A Kano Sun Taya Kabiru Murnar Zama Shugaban Kungiyar NPAN.