Litinin, 16 Mayu, 2022

Labaran 16 - 05 - 2022
- Shugaban Najeriya ya yi bankwana da ministoci 10 bayan sun shirya tsayawa takara a zaɓukan a ƙasar.
- Ministan tsaro ya gana da takwararsa na ƙasar Chadi akan fagagen taimakekeniya na soji tsakanin ƙasashen guda biyu..
Aminiya
- Gwamnatin Mali Ta Fice Da G5 Sahel.
- Amarya Da Ango Da Wasu Mutum 40 Sun Kwanta Bayan Cin Abincin Biki A Afghanistan.
- Batanci Ga Annabi: Tambuwal Ya Sassauta Dokar Hana Fita A Sakkwato.
- Wata Ta Sake Yin Batanci Ga Annabi A Maiduguri.
- Ana Zargin Wata Daliba Da Batanci Ga Manzon Allah A Borno.
- 2023: Zan Goyi Bayan Duk Dan Takarar Da PDP Ta Tsayar – Bala Mohammed.
- Karuwar Ta’ammali Da Kwayoyi Na Da Alaka Da Yajin Aikin ASUU — Obaseki.
- Batanci Ga Annabi: Kura Ta Fara Lafawa A Sakkwato.
- NAJERIYA A YAU: Matsayin Daukar Doka A Hannu A Mahangar Shari’a.
Leadership Hausa
- Batanci Ga Ma’aiki: Gwamnatin Sakkwato Ta Sassauta Dokar Kulle A Fadin Jihar.
- 2023: Ganduje Ya Farauto Ciyaman 1 Da Dan Majalisar Da Suka Koma NNPP Zuwa APC.
- 2023 Siyasar Kano: Ganduje Ya Janye Takararsa Ta Sanata Ya Barwa Sanata Barau.
- Alfanu Da Matsalolin Tiktok Ga Rayuwar Matasa.
Voa Hausa
- An Fara Muhawara Game Da Batun Janye Takara Da Wasu Ministoci Su Ka Yi.
- Yadda Dillalan Man Fetur Ke Korafi Ga Rashin Biyansu Kudin Dakon Mai.
- GHANA: Farashin Kayayyaki Ya Haura Daga 19.4% Zuwa 23.6%.
Legit.ng Hausa
- 2023: Kotu ta aika dan takarar gwamna na PDP gidan gyara hali.
- Jami'an tsaro sun ɗauki mataki bayan wata Kirista ta sake kalaman Batanci ga Annabi a Borno.
- Zanga-zanga bayan zagin Annabi: Tambuwal ya sassauta dokar hana fita a Sokoto.
- Rikicin siyasar Kano: A yau Shekarau zai fice daga APC, zai hade da Kwankwaso.
- Yan bindiga sun yi kaca-kaca da Sakatariyar ƙaramar hukuma da Kotu a Anambra.
- 2023: Kwankwaso ne zai zama shugaban Najeriya, inji jigon siyasa Buba Galadima.
- Yan bindiga sun sace Ɗan majalisar jiha a yankin mazaɓar Gwamnan Anambra.
- Rikici: 'Yan sanda sun kwamushe mutum 4 bisa laifin kisa da kone wani mutum a kan N100.
- Shirin 2023: Atiku na neman kuri'u, ya bayyana manyan manufofinsa guda biyar kwarara.
- Labari ya canza bayan Ganduje ya hakura da neman takarar ‘Dan Majalisar Dattawa a 2023.
- 'Batanci: Ƴaƴan Mu Ba Za Su Sake Zuwa Makaranta Ba, In Ji Iyayen Deborah.
- Doka a hannu: Tashin hankali yayin da 'yan acaba suka kashe tare da kone wani akan N100.
- Siyasar Kano: Dan majalisa da shugaban karamar hukuma a Kano sun fasa shiga NNPP.