Labaran 17 - 01- 2021
Lahadi, 17 Janairu, 2021
Labaran 17 - 01- 2021

 • Shugaba Al-sisi: dangantakar Misra da Sudan ta samo asali ne daga tarihin da ya hada kasashen biyu.
 • Kasar Misra ta rattaba hannu akan yarjejeniya tsakaninta da Kamfanin "Siemens" don samar da jirgin kasa mai matukar sauri da yake aiki da lantarki.

 

Voa Hausa

 • Shugaba Yoweri Museveni Ya Lashe Zaben Uganda A Karo Na Shida.

 

Leadership A Yau

 • An Nada Farfesa Maimuna Matsayin Shugabar Jami’ar FUGA.
 • Zaben Kananan Hukumomi: APC Ta Kama Hanyar Lashe Dukkan Kujeru A Kano.
 • Shugaban Kasa Ya Nada Buba Marwa Shugaban NDLEA.
 • Samar Da Aikin Yi: Ministar Abuja Ta Yaba Wa Kokarin Shugaba Buhari.
 • Mata Biyu Sun Zama Alkalan Manyan Kotu A Jihar Yobe.
 • Mulkin Nijeriya 2023: Kudu Maso Gabas, Kudu Maso Kudu Suna Tattauna Yanzu – PANDEF.
 • Ministan Cikin Gida Ya Yaba Da Aikin Ginin Gidan Gyaran Hali Irin Na Zamani Da Ake Yi A Kano.
 • Ranar ‘Yan Mazan Jiya: Gwamnan Gombe Ya Jinjina Wa Dakarun Soji Kan Kare Nijeriya.
 • Sanata Yar’adua Ya Gina Wa Kungiyar Izala Makaranta Kyauta A Katsina.
 • Gwamnan Gombe Ya Bukaci Malaman Jami’ar GSU Da Su Dakatar Da Shirin Shiga Yajin Aiki.

 

Aminiya

 • Yadda Sojoji Suka Ragargaza ’Yan Boko Haram A Borno.
 • Buratai Ya Jinjina Wa Sojoji Kan Murkushe Boko Haram A Marte.
 • Karin Mutum 1,598 Sun Kamu Da COVID-19 A Najeriya —NCDC.
 • An Yi Jana’izar Sarkin Tangale Na 15.

 

Premium Times Hausa

 • KORONA: Mutum 1,598 suka kamu ranar Asabar a Najeriya.