Labaran 17 - 01 - 2022
Litinin, 17 Janairu, 2022
Labaran 17 - 01 - 2022
Labaran 17 - 01 - 2022

 • Misra da Najeriya suna taimakekeniya da juna a harkar noma.
 • Misra ta yi nasara akan takwarar ta Gini Bisau da ci 1/0.
 • Shugaban ƙasa ya yi kira da a samar da dabarun kawo ƙarshen ta'addanci da tsattsauran ra'ayi.

 

Leadership Hausa

 • Korona: Gwamnati Ta Nemi Saudiyya Ta Dage Takunkumi Kan ‘Yan Nijeriya.
 • Ba Gudu Ba Ja Da Baya Kan Kaddamar Da 5G A Nijeriya – NITDA.
 • Gudanar Da Tsarin Dimukuradiyya Na Cikin Ayyukan Hukumar Mu –Shugaban INEC.

 

Premium Times Hausa

 • Dalilin da ya sa zaɓen ‘Ƙato a bayan Ƙato’ ba zai yi tasiri a zaɓukan fidda-gwanin-jam’iyya ba – Jega.
 • Tinubu ya ɓulla a Katsina, ya ce Najeriya za ta kawo ƙarshen kashe-kashe da dukkan matsalar tsaro.

 

Aminiya

 • Babban Taro: Rikici Ya Yi Awon Gaba Da Kujerar Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC.
 • Real Madrid Ta Lashe Gasar Super Cup Karo Na 12.
 • ’Yan Bindiga Sun Kai Harin Daukar Fansa Kan Mayakan Boko Haram A Kaduna.
 • Buhari Ga Sojoji: Ku Hanzarta Murkushe ’Yan Bindigar Neja.
 • An Yi Sallar Jana’izar Mutum 15 Da Gobarar New York Ta Kashe.
 • An Kashe Mutum 13, An Yi Garkuwa Da 15 A Neja.

 

Voa Hausa

 • TSARO: Buhari Ya Bukaci Sojoji Su Gaggauta Murkushe ’Yan Bindigar Da Suka Addabi Jihar Neja.
 • 'Yan bindiga Sun Kashe Mutane Da Dama A Jihar Kebbi.
 • Ya Kamata Shugaba Buhari Da Majalisun Kasar Su Gaggauta Zartar Da Kudirin Gyara Dokar Zabe Zuwa Doka – Jega.
 • OMICRON: Gwamnatin Najeriya Ta Bukaci Saudiyya Ta Dage Haramcin Tafiya Kasar Da Ta Kakabawa 'Yan Najeriya.
 • Kungiyar United Krorbo Ta Kalubalanci Shirin Maido Da Mayakan Gargajiya a Ghana.
 • Mali Na Jimamin Rasuwar Tsohon Shugaban Kasa Ibrahim Boubacar Keita.