Lahadi, 17 Afirilu, 2022

Labaran 17 - 04 - 2022
Leadership Hausa
- Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Bauchi Ya Fice Daga Jam’iyyar APC Ya Koma PDP.
- Sanata Barau Jibril Ya Kaddamar Da Takararsa Ta Gwamnan Kano.
- 2023: Mataimakin Gwamnan Kano Ya Ajiye Mukaminsa Na Kwamishinan Ma’aikatar Gona.
- Matsalar Tsaro: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Buhari Ya Sake Nazartar Tsarin Tattalin Arzikin Kasa.
Voa Hausa
- Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 70 A Wani Samame Da Suka Kai Ta Sama.
Aminiya
- ‘Kwana Uku Ba A Dora Tukunya A Gidana Ba Da Azumi’.
- An Ba Hammata Iska Tsakanin Mabiya Addinin Hindu Da Musulmai A Indiya.
- Me Kuka Sani Game Da Easter?
- Abin Da Ya Sa Nake Iya Rikidewa A Fim – Baba Dan Audu.
- Likitan Bogi Da Ya Auri Mata 27 Ta Hanyar Yaudara Ya Shiga Hannu.
- Galadiman Jama’a Ya Rasu Yana Da Shekara 73.
- ’Yan Sanda Sun Kama Matashi Da Kullin Tabar Wiwi 250 A Kano.
- Zulum Ya Raba N275m, Kayan Abinci Da Tufafi Ga ’Yan Gudun Hijira 90,000 A Monguno.
- Yadda Ake Hada Lemon Na’a-Na’a.
- Marayu 200 Sun Samu Tallafin N50,000 Kowannensu A Yobe.
- Kwamishinonin Ganduje 7 Sun Ajiye Mukamansu Saboda Takara A 2023.
- Yari Da Marafa Sun Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP.
- Buhari Ya Gama Lalata Rayuwar ’Yan Najeriya —Bishop Kukah.
- Fafaroma Ya Bukaci A Tsagaita Wuta A Ukraine.