Labaran 17- 06 - 2021
Alhamis, 17 Yuni, 2021
Labaran 17- 06 - 2021

 • Diya'a Rashawan: kashi ɗaya bisa uku na ziyarar shugaban ƙasa zuwa ƙasashen waje ta kasance a Afrika.
 • Misra ta sheda wa majalisar tsaro: ba mu amince ƙasar Ethiopia ta cike madatsar ruwan Nahada ita kaɗai ba.
 • Shukry ya tabbatar da buƙatar Misra a koda yaushe na ƙara taimakekeniya da dukkan ƙasashen Afirka.
 • Ministocin harkokin wajen ƙasashen Larabawa: kiyaye haƙƙin ruwa ga al'ummar Misra da Sudan ba shi da bambanci da kiyaye tsaron al'ummar ƙasashen Larabawa.

 

Leadership A Yau

 • Yayin Da Buhari Ke Tantance Yanayin Tsaro A Arewa Maso Gabas Yau…
 • Majalisar Zartarwa Ta Amince Da Dawo Da Tsarin Musayar Fili Na Abuja.
 • Yadda Dan 13 Ya Kashe Jagororin ‘Yan Bindiga Biyu A Dajin Katsina.
 • Mahara Sun Sare Kan Maigadin Gidan Danmajalisar Imo.
 • INEC Ta Sa Ranakun Zaɓen Gwamnonin Ekiti Da Osun.
 • Sun Yi Kisan Kai Don Kauce Wa Biyan Bashin Naira 385,000.
 • Za Mu Kara Matsin Lamba Ga Tarayya Kan Sha’anin Tsaro – Gwamna El-Rufai.
 • Magajin Garin Rano Da Walin Rano Sun Sha Alwashin Ciyar Da Masarautar Gaba.
 • Kafa Rundunar ‘Yan Sintiri Dan Magance Matsalar ‘Yan Daba Abin A Yaba Ne.
 • Sojojin Nijeriya Na Ci Gaba Da Luguden Wuta Ga ‘Yan Bindiga A Jihohin Arewa.
 • Matsalar Tsaro: ‘Yan Banga Za Su Gudanar Da Taron Karawa Juna Sani A Zamfara.
 • Hanyoyin Amsa Mafi Yawan Tambayoyin Daukar Aiki A Nijeriya Cikin Sauki.

 

VOA Hausa

 • Gwamnatin Jihar Anambra Ta Musanta Rahotannin Dawowar Bakassi Boys.
 • NOMA: Gwamnatin Jihar Benue Ta Yi Karin Hutun Karshen Mako Ga Ma'aikata.
 • INEC Ta Tsaida Ranar Gudanar Da Zaben Gwamna A Jihohin Ekiti Da Osun.
 • Ba Za Mu Kyale 'Yan Fashin Teku Su Kassara Kasuwancin Afirka Ba -Hukumomin Kasuwancin Jiragen Ruwa.

 

Legit.ng

 • Wani manomi ya Sheke wani makiyayi har lahira saboda kiwo a gonarsa.
 • Dakatar da Twitter ya hana wa gwamnonin PDP kafar yaɗa labaran ƙarya, Fadar Shugaban ƙasa.
 • Ana zargin karamin yaro ya yi garkuwa da kanwarsa, daga baya ya aika ta lahira.
 • Gwamnatin Buhari ta na so a kawo dokoki a kan amfani da shafukan sada zumunta.
 • Damfarar N25.7b: Kotu ta yankewa tsohon Manajan fitaccen banki shekaru 12 a gidan yari.
 • EFCC ta damke wasu Jami’ai 5 da ake zargi sun cinye fanshon tsofaffin Malaman Makaranta.
 • Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mai Horad Da Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa.

 

Aminiya

 • Sana’ar Fim Harka Ce Ta Malanta —Saratu Zazzau.
 • Karin Mutum Miliyan Bakwai Sun Fada Talauci A Najeriya —Bankin Duniya.
 • Buhari Zai Kai Ziyara Borno.
 • ‘Gwamnonin PDP Na Kawo Cikas Wajen Magance Rikicin Makiyaya’.