Labaran 17 - 11 - 2020
Talata, 17 Nuwamba, 2020
Labaran 17 - 11 - 2020

 • Shugaban Abdul Fatah Al sisi daga majalisar kasar Girka: kasar Misra za ta cigaba da kasancewa kawa, kuma mai mara baya a gare ku..
 • Shugaba Al-sisi ya gudanar da ziyarar gani da ido don ganin ci gaban ayyukan gadojin sama a jihar Alkahira da Giza…
 • Misra ta yi Allah wadai da harin da 'yan tawayen Husi suka kai a yankin Jazan mai arzikin man fetur a kasar Saudiyya…

 

Voa Hausa

 • Wadanda Suka Sace Dalibai a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Na Neman Naira Miliyan 450 Kudin Fansa.
 • Zanga-zangar EndSars a Najeriya Ta Kawo Rarrabuwa a Wasu Fannoni.
 • Jihar Kano Na Kokarin Kafa Tashar Lantarki Mallakarta.
 • Lauyoyi Mata Sun Jajirce Don Yakar Cin Zarafin Mata Da Yara a Najeriya.
 • 'Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Bindiga 15 a Jihar Katsina.

 

Leadership A Yau

 • Saudiyya Ta Ba ‘Yan Nijeriya 424 Gurbin Karatu Kyauta.
 • An Yi Garkuwa Da Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 12 A Zamfara.
 • Buhari Na Shugabantar Taron Majalisar Tsaro Ta Kasa.
 • Gwamna Ya Cika Da Murna Bisa Samun SAN Na Farko A Jihar.
 • Ba Mu Amshi Tallafin Korona Na Mazabu Ba, Cewar Sanatoci.
 • Kotu Ta Daure Tsohon Sakataren Hukumar Alhazan Kiristoci Shekara Bakwai A Kurkuku.
 • An Garkuwa Da Daliban Jami’ar ABU A Hanyar Kaduna-Abuja.
 • Koyi Da ’Yan EndSARS: Hon. Sha’aban Sharada Ya Nemi A Rushe ‘Anti-Daba’ A Kano.
 • EndSARS: Sarkin Hausawan Awori Ya Yaba Wa Matasan Arewa Bisa Dattaku.

 

Premium Times Hausa

 • Talaka zai saba da tsadar fetur, abin zai zame masa jiki” -Sylva, Ministan Fetur.
 • RASHIN TSARO: Ƴan bindiga sun kashe mutum 11 a Albasu, kauyen Igabi, Jihar Kaduna.
 • An sace jami’an karban Haraji biyar a jihar Benuwai.
 • TITIN ABUJA-KADUNA: Garkuwa da Mutane, Abu dai ya dawo Sabo, Daga Umar Mohammed.

 

Aminiya Daily Trust

 • Buhari Ya Shiga Ganawar Sirri Da Majalisar Tsaro Ta Kasa.
 • Daruruwan Rumfunan Katako Sun Kone A Kasuwar Laranto A Jos.
 • Mutum 20 Sun Kamu Da Cutar Kuturta A Kogi.
 • An Kashe Hakimi Da Dansa A Kudancin Kaduna.
 • Mahara Sun Kashe Mutum 11 A Kaduna.
 • Mummunan Rikici Ya Kaure Tsakanin Makiyaya Da Manoma A Abuja.
 • An Rataye Mutum 21 Saboda Aikata Ta’addanci.