Labaran 17-3- 2019
Lahadi, 17 Maris, 2019
Labaran 17-3- 2019

Bbc Hausa

 • Me zai faru bayan dakatar da amfani da jirgin 737 Max?
 • Hatsarin jirgin Ethiopia: An ba dangin mamata turbaya.
 • Guguwar Idai: Mutane da dama sun mutu a Zimbabwe da Mozambique.

Leadership A Yau

 • 2019: Wani Magidanci Ya Fara Tattaki Daga Kaduna Zuwa Yola Don Yiwa Atiku Jaje.
 • Shin Me Cigaba Da Kidaya Kuri’un Zaben Gwamnan Bauchi Ya Ke Nufi Ga PDP?
 • Malamai 200 Sun Halarci Ganawar Neman Guraben Aiki A Kwalejin Aminu Kano –Dr. Ayuba.
 • Farfesa Andrew Ya Zama Shettiman Ilimin Tikau A Yobe.
 • Jigo A APC Ya Taya Shugaba Buhari Murnan Sake Lashe Zabe.
 • Hajjin 2019: Litinin Hukumar Alhazai Za Ta Fara Daukar Bayanan Yatsun Maniyyata.
 • Yadda Dutse Forum Bank Suka Baiwa Alhaji Sabitu Lambar Yabo A Jigawa.
 • An Shawarci Sababbin Shugabannin Su Kawo Ci Gaban Kasar Nan.

Premium Times Hausa

 • Aisha Buhari ta ziyarci daliban da suka tsira a benen da ya rufto musu a Legas.
 • BABBAKE OFISHIN INEC: An kama ‘yan sanda shida.
 • ZABEN KANO: Ganduje ya fara manyan ayyuka a mazabun da za a sake Zabe a Kano gadan-gadan.