Talata, 17 Mayu, 2022

Labaran 17/5/2022
Aminiya
- NAJERIYA A YAU: Wuraren Da Rashin Tsaro Zai Hana Noma A 2022.
- An Gano Gawar Mutum 4 A Fashewar Tukunyar Gas A Kano.
- Gwamnatin Mali Ta Dakile Yunkurin Juyin Mulki.
- Kar A Yadda A Shiga Kakar Zabe Jami’o’i Na Rufe – Farfesa Alkali.
- Yadda Dubun Wasu Masu Garkuwa Da Mutane Ta Cika A Kaduna.
Leadership Hausa
- 2023: Kwankwaso Na Kokarin Farautar Malam Salihu Sagir Takai Zuwa NNPP.
- Ranar Iyali Ta Duniya: Ma’aikatar Jinkai Za Ta Kai Wa Iyalai 30 Daukin Kuncin Rayuwa.
- Yadda Masu Aikin Sa Kai Na Kasar Sin Ke Aiwatar Da Ayyukansu A Kasashen Ketare.
- Dakarun MNJTF Sun Yi Barin Wuta Kan ‘Yan Boko Haram Sun Kashe 300 A Tafkin Chadi.
- Babban Taron Kamfanin LEADERSHIP Na 2021.
- Tukunyar Gas Ce Ta Fashe Ba Bam Ba —Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano.
Voa Hausa
- Rundunar Yansandan Abuja Ta Sami Nasarar Damke Wasu Rikakkun Yan Bindiga Dake Addabar Yankin.
- Siyasar Kano: Kwankwaso Ya Kai Wa Shekarau Ziyara.
- Kungiyar ‘Yan Jarida a Najeriya (NUJ) Ta Gargadi Mambobinta Da Su Guji Saba Ka’idar Aiki.
- Dalilin Da Ya Sa Aka Yi Karin Kudaden Aikace-Aikace a Asibiti.
- Matakin Ficewar Mali Daga G5 Sahel Ya Dauki Hankalin Masana Sha'anin Tsaro.
- Kasar Mali Ta Ce Zata Fice Daga Rundunar G-Sahel.
- GHANA: Farashin Kayayyaki Ya Haura Daga 19.4% Zuwa 23.6%.
PremiumTimes Hausa
- Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra.
- Tukunyar iskar gas ce ta fashe a kasuwar sabon gari dake Kano ba tashin bomb bane – Kwamishinan Dikko.
- Zan yi wa matsalar tsaro kifa ɗaya kwala ne idan aka zaɓe ni shugaban kasa – Amaechi.