Labaran 18 - 03 - 2021
Alhamis, 18 Maris, 2021
Labaran 18 - 03 - 2021

 • A jerin kasashen Larabawa ƙasar Misra ce ta ɗaya a yawan adadin mata a majalisar wakilai.
 • Shugaba Al-sisi ya tabbatar da goyon bayan Misra mai dorewa ga kasar Sudan.

 

Premium Times Hausa

 • Har yanzu Afsat ba ta yarda in kusance ta a matsayina na mijinta – Korafin Farfesa Haroona a kotu.
 • TAKARAR 2023: Kwamiti na so PDP ta yi amfani da cancanta, ba karba-karba ba.
 • A gaggauta yi wa daliban jami’a da ’yan siyasa gwajin tu’ammali da muggan kwayoyi – Buba Marwa.
 • Ina jinjina wa salon wakilcin Uba Sani a Majalisar Dattawa – El-Rufai.
 • Gwamnatin Tarayya na bukatar fili mai hekta 100,000 domin noman shinkafa a Jihar Nassarawa.

 

Aminiya

 • Ba Sace Ni Aka Yi Ba, Guduwa Na Yi – Amaryar Kano.
 • Aisha Buhari Ta Dawo Najeriya Bayan Wata Shida A Dubai.
 • PDP Za Ta Yi Watsi Da Tsarin Karba-Karba A 2023.
 • Masunci Ya Kama Kifi Mai Fuskar Mutum.
 • Shugaban Tanzania John Magufuli Ya Rasu.
 • Bana Shakkar Faduwa Zabe A 2023 – Makinde.
 • Kocin Kano Pillars Ya Ajiye Aikinsa.
 • Mahara Sun Kashe Matashi, Sun Dauke Mahaifiyarsa A Jigawa.
 • ’Yan Bindiga: Sheikh Gumi Yana Mana Katsalandan – Masari.

 

Leadership A Yau

 • Haramcin Wa’azi: Kungiyar Malamai Ta Nemi Ganduje Ya Yi Wa Abduljabbar Afuwa.
 • Gwamnatin Kogi Ta Farka Don Ceto Lokoja Daga Matsanancin Karancin Ruwan Sha.
 • ‘Yan Bindiga: Sarkin Birnin Gwari Ya Tsallake Rijiya Da Baya.
 • Khalifan Tijjaniya Na Duniya Ya Yi Addu’a Ta Musamman Ga Bukola Saraki.
 • An Biyo Daliban Da Kwankwaso Ya Tura Karatu Waje Basussuka – Sheikh Khalil.
 • Matsalar Tsaro: Gwamnati Ta Rufe Makarantun Dake Karamar Hukumar Kajuru.
 • Dole Ne Afrika Ta Lashe Kofin Duniya – Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Afrika.

 

Voa Hausa

 • Muhimman Abubuwa Goma Game Da Tsohon Shugaban Tanzania John Magufuli.

 

Manhaja

 • Legas kaɗai na da masu ta’ammali da miyagun ƙwayoyi milyan 4, cewar Marwa.
 • Kwara: An samu hatsaniya tsakanin Musulmi da Kirista saboda hana ɗalibai amfani da hijabi.
 • Gwamnatin Tarayya da Nasarawa za su yi aiki tare wajen kare yankunan haƙo ma’adinai.
 • ICPC ta tsare Ojerinde saboda badaƙalar milyan N900.
 • Ba mu da tabbacin za a gudanar da Hajjin 2021 – NAHCON.