Labaran 18 - 04 - 2022
Litinin, 18 Afirilu, 2022
Labaran 18 - 04 - 2022
Labaran 18 - 04 - 2022

 • Shugaban ƙasa ya bayar da umarnin gaggauta bayar da kyakkyawar kulawa ga dukkanin matsalolin da suke faruwa ba tare da shiri ba.
 • Shugaban ƙasa yana bibiyar aiwatar da aikin gina sababbin hanyoyi.
 • Shugaba Al-sisi ya tabbatar da buƙatar ƙasar Misra ta ƙarfafa dangantaka da Washinton.

 

Leadership Hausa

 • Jami’an Ebubeagu Sun Yi Musayar Wuta Da ‘Yan Bindiga A Jihar Imo.
 • Zulum Ya Yi Wa Likitocin Yankuna 7 Da Aka Kwato Daga ‘Yan Ta’adda Karin Albashi Kashi 30%.
 • 2023: Mataimakin Gwamnan Kano Ya Ajiye Mukaminsa Na Kwamishinan Ma’aikatar Gona.
 • Kamfanin Gandun Dajin Sin Zai Dasa Bishiyoyi Hekta 40,000 A Duk Kasar.

 

Voa Hausa

 • Yadda Shirin Operation Dakatar Da Barawo Ke Tasiri A Neja Delta.
 • Addinai Sun Gudanar Da Taron Zaman Lafiya A Kaduna.
 • Gwamnoni A Najeriya Na Kara Juya Akalar Siyasar 2023.
 • Wata Runduna Ta Musamman Ta Cafke Masu Garkuwa Da Mutane A Kamaru.

 

Aminiya

 • Ministan Kwadago Ya Fito Takarar Shugaban Kasa.
 • NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Aka Yafe Wa Dariye Da Jolly Nyame.
 • Mene Ne Ista A Addinin Kirista?
 • Benzema Ya Kwaci Real Madrid A Hannun Sevilla.
 • Yadda Ake Hada ‘Juice’ Din Kankana Da Abarba.

 

Legit.ng Hausa

 • Limaman cocin Katolika da Anglika sun bukaci Buhari da yayi murabus.
 • Gwamnan APC ya saki bidiyo yana cashewa a yayin da ake tsaka da rade-radin mutuwarsa.
 • Dakarun hadin gwiwa sun yi gagarumin nasara: Sun kashe kwamandojin ISWAP 10 da mayaka 100 a tafkin Chadi.
 • Gwamnatin Buhari ga ASUU: Ku yi hakuri ku koma aji ku ci gaba da karantarwa.
 • Sabon hari: ‘Yan bindiga sun budewa jama'a wuta, sun hallaka wani adadi mai yawa.
 • Farawa da iyawa: Takarar Shugaban kasar da Ngige zai yi a 2023 ta gamu da bakin jinni.
 • Jerin kwamishanoni da hadiman Ganduje da sukayi murabus don takarar kujerar zabe.
 • Tikitin takarar shugabancin kasa: Tinubu da Amaechi na rubibin wakilan doka 3,000 na APC.
 • Shirin 2023: Yanzu dai 'yan Najeriya sun fahimci PDP ce gatansu, in ji Sule Lamido.
 • Marafa ya ragargaji APC, amma ya karyata rade-radin sauya-sheka zuwa Jam’iyyar PDP.