Labaran 18 - 10 - 2021
Litinin, 18 Oktoba, 2021
Labaran 18 - 10 - 2021

Leadership Hausa

  • Ba Kama Kwankwaso EFCC Ta Yi Ba, Inji Mai Taimaka Masa.
  • Hadarin Mota Ya Ci Rayukan Mutum 11 A Hanyar Kwara.
  • NDLEA Ta Kama Mutum 663 Da Muggan Kwayoyi Masu Nauyin Kilo 153,256.

 

Aminiya

  • Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Kwara.
  • Za A Fara Biyan Dalibai 38,183 Tallafin Karatu A Yobe.
  • An Yi Garkuwa Da Wani Dan Kasuwa A Jalingo.
  • ’Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban Jami’a 4 A Nasarawa.
  • Mahara Sun Bindige Mutum 65 A Asibiti Da Kasuwar Sakkwato.
  • ’Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Da Dama A Kasuwar Sakkwato.
  • Najeria A Yau: Rikicin Majalisar Malaman Kano Ya Bar Baya Da Kura.