Labaran 18 - 11 - 2021
Alhamis, 18 Nuwamba, 2021
Labaran 18 - 11 - 2021

 • Ƙasar Misra ta halarci taron shirye-shiryen karɓar baƙuncin taron ƙoli na COMESA 21 a wannan watan da muke ciki a garin Shermu El-shek.
 • Shugaban ƙasar Misra ya isa Faransa don halartar taron Faris na ƙasa da ƙasa game da batun Libya.
 • Ƙasar Misra ta yi Allah wadai da harin ƙunar baƙin wake da aka kai a Uganda da kuma harin ta'addanci a birnin Liverpool na Birtaniya.
 • Ƙasar Misra ta tabbatar da shirinta na taimakekeniya tare da ƙasashen Afirka game da batun shiga da fitar da magunguna.

 

Aminiya

 • Zulum Ya Ba Iyalan Janar Din Sojan Da Aka Kashe A Borno N20m.
 • Kotu A Kano Ta Aike Da Barawon Kare Gidan Gyaran Hali.
 • Dakarun Saudiyya Sun Kashe Mayakan Juyin Juya Halin Iran A Yemen.
 • Babu Rigar Mama Ta Zinare A Kayan Da Aka Kwace Daga Diezani —Shugaban EFCC.
 • Sai Malamai Sun Shigo A Gyara Harkar Fim Din Hausa – Sef Jamil.
 • ’Yan Tawayen Ambazoniya Sun Kashe Sarki Da Mutum 11 A Taraba.
 • Najeriya A Yau: Yadda Ake Taimakon Wanda Wuta Ta Kona.
 • Ma’aikata Sun Rufe Tashoshin Jirgin Kasa, Sun Fara Yajin Aiki.
 • Mata 11,200 Aka Yi Wa Fyade A Najeriya A 2020 —Amnesty Int’l.

 

Leadership Hausa

 • Gwamnan Gombe Ya Nada Shugaban Hukumar Kula Da Masu Maganin Gargajiya.
 • An Kashe Mutum 57 Cikin Kwana 2 A Sokoto –Rahoto.

 

Premium Times Hausa

 • BOKO HARAM: Zulum da E-Rufai sun baiwa iyalan marigayi Janar Zirkusu kyautar kudi.
 • TASHIN HANKALI A SOKOTO: Waɗanda ‘yan bindiga suka kashe a Illela da Goronyo sun kai mutum 45 – Gwamna Tambuwal.
 • TSADAR RAYUWA: Yadda tsarabar gawayi ta maye tsarabar tsire da balangu, goriba ta maye ƙwan kaji.

 

Voa Hausa

 • Sojojin Ambazoniya Daga Kamaru Sun Kashe Wani Sarki a Jihar Taraba.
 • Dakarun Yan’Awaren Kasar Kamaru Sun Kashe Mutane 11 A Jihar Taraba.
 • Amurka Ta Cire Najeriya Daga Cikin Kasashe Masu Take ‘Yancin Addini.
 • Binciken Kungiyar Amnesty International Ya Bayyana Gazawar Najeriya Wajen Shawo Kan Fyade.