Labaran 18/5/2022
Laraba, 18 Mayu, 2022
Labaran 18/5/2022
Labaran 18/5/2022

PREMIUM TIMES HAUSA

 • RANAR IYALAI TA DUNIYA: Ma’aikatar Jinƙai za ta agaza wa iyalai mabuƙata 30.
 • TSADAR ABINCI A CIKIN ƘUNCIN RAYUWA: Farashin kayan abinci ya ƙaru da kashe 18.8%.
 • HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda yajin aikin ASUU ya sa na rungumi noma hannu bi-biyu – Wata ɗalibar jami’a.

DW

 • Matsin rayuwa na kara kamari a kasashen Afirka.
 • Illolin gurbatacciyar iska ga dan adam.
 • Tarayyar Turai ta dakatar da horon soja a Mali.

VOA

 • Ana Zargin Shugabannin Jami'iyar APC A Adamawa Da Yunkurin Canza Sunayen Masu Zabe Kafin Fidda Dan Takarar Gwamna.

AMINIYA

 • DAGA LARABA: Yadda Za A Magance Matsalolin Matasan Arewa.
 • Shekarau Ya Sauya Sheka Zuwa NNPP —Abdulmini Jibrin.
 • Kotu Ta Dakatar Da Shugabannin PDP Na Jihar Kano.
 • Najeriya Ta Samu Tikitin Gasar Cin Kofin Afirka.
 • Za A Raba Gardama A Wasan Karshe Na Gasar Firimiyar Ingila.

Leadership Hausa:

 • Patricia Etteh: EFCC Ta Cafke Tsohuwar Shugabar Majalisa Kan Badakalar Kudade.
 • Sanarwar Ministocin Kungiyar G7 Ta Keta Ka’idar Kasa Da Kasa Ce Dake Neman Rura Wutar Rikici.
 • Jirgi Mai Saukar Ungulu Kirar AC313A Na Kasar Sin Ya Tashi A Karon Farko.
 • An Cimma Nasarar Kawar Da Kwayoyin Cutar COVID-19 Baki Daya A Kananan Hukumomi 16 Na Birnin Shanghai.
 • Wakilin Sin Ya Yi Kira Ga Kasa Da Kasa Su Aiwatar Da Shirin Raya Kasashen Duniya.

Rfi:

 • Shugaban Senegal ya bayyana goyan bayan sa ga Idrissa na PSG.
 • Gurbacewar muhalli ya haifar da mutuwar mutane miliyan 9 a duniya – Bincike.
 • 'Yan bindiga sun kwashi mutane akan hanyar Abuja zuwa Kaduna dake Najeriya.
 • Wasu dattawan Najeriya na fargaba kan rashin tsaro ya hana gudanar da zaben 2023.
 • An kama shugaban 'yan adawa a Chadi bayan zanga-zangar adawa da Faransa.