Labaran 19 - 08 - 2021
Alhamis, 19 Agusta, 2021
Labaran 19 - 08 - 2021

  • An fitar da dala biliyan 2.4 don tallafa wa shirin ƙasa na haɓaka ilimi da kuma binciken ilimi.
  • Mai magana da yawun rundunar soji: an kashe masu kafirta jama'a 13 a tsakiya da kuma arewacin Saina'a.
  • Ministan sadarwa: Jami'ar Misra ta fasaha ita ce Jami'a irinta ta farko a fannin fasaha a Afirka da yankin gabas ta tsakiya.
  • Shugaban ƙasar Misra ya tabbatar da muhimmancin ƙarfafa dangantaka da ƙasar Amurka a ɓangarori daban-daban.
  • Rundunar sojin ruwan Misra da ta Amurka sun gudanar da atisaye a Teku.

 

Aminiya

  • Gwamnatin Kano Ta Dauko Manyan Lauyoyi 4 Kan Abduljabbar.
  • ‘Ba Mu Yafe Wa ’Yan Boko Haram Da Suka Mika Wuya Ba’.
  • PIA: Najeriya Ta Yi Asarar Dala Biliyan 50 Saboda Jan Kafa
  • Yadda Dokar Hana Fita Ta Jefa Mutanen Jos Cikin Kunci.

 

DW HAUSA

  • Mutane sun mutu a sabon harin a Burkina Faso.