Talata, 19 Afirilu, 2022

Labaran 19-4-2022
RFI:
- An soma shara'ar masu hannu a kisan gillar Jamhuriyar Tsakiyar Afrika.
- Ina son kawo gyara ga tafiyar kwallon kafa a Cote D'Ivoire- Drogba.
- Shugaba Cyril Ramaphosa ya shelanta cewa kasar sa na cikin halin iftila’I.
Leadership Hausa:
- NIS Da Gwamnatin Bayelsa Za Su Inganta Harkokin Shige Da Fice A Jihar.
- An Yi Lugudan Wuta Ta Jiragen Yaki Kan Isis An Kashe Kwamandanta Bin-umar A Tabkin Chadi.
- ’Yan Fashin Daji Sun Sace Manoma 27 A Hanyar Birnin Gwari.
- 2023: China Ta Karyata Mara Wa Amaechi Baya Kan Takarar Shugaban Kasa.
PREMIUM TIMES HAUSA:
- Kwankwaso ya siya fom ɗin takarar shugaban kasa a jam’iyya mai alamar kayan daɗi, NNPP.
- Ban amince da yi murabus din kwamishinoni 3 da na shugaban ma’aikatan fadar gwamnati ba – Ganduje.
- Dalung ya fice daga APC bayan more ofishin minista na shekara 4.
Legit:
- Zulum: Muna Sane Da Hatsarin Da Ke Tattare Da Shirin 'Sauya Tunanin Tubabbun Ƴan Ta'adda'.