Labaran 2 - 09 - 2021
Alhamis, 2 Satumba, 2021
Labaran 2 - 09 - 2021

 • Ƙasar Misra ta halarci taron kwamitin majalisar tsaro don hana yaɗuwar rikice rikice da kawo ƙarshen su a nahiyar Afirka.
 • Shugaba Al-sisi ya tabbatar wa shugaban ƙasar Ƙatar buƙatar Misra ta haɓaka taimakekeniya mai alfanu.
 • Misra ta zama memba a ƙungiyar bayar da tallafi ta Afirka.
 • Diya'u Rashwan: Dangantaka tsakanin Misra da ƙasashen Afirka a ƙarƙashin shugabancin Shugaba Al-sisi tana samun ci gaba a koda yaushe.
 • Shukry ya tafi ƙasar Aljeriya don halartar taron ministocin ƙasashen waje na ƙasashe maƙwafta Libya.

 

Rfi Hausa

 • Gwamnatin Buhari ta kwato Naira tiriliyan 1 da aka sace – APC.
 • Buhari zai sallami wasu karin ministocinsa.
 • Atiku ya koka akan ci gaba da sace dalibai a Zamfara.
 • Taliban ta fara nuna karfin makamanta a Afghanistan.
 • Mutane 65 sun mutu a gwabzawar da Huthi ta yi da sojojin Yemen.

 

Legit.ng

 • 2023: Kada ku bari Atiku ya yi maku asarar tikitinku, kungiya ta gargadi PDP.
 • Fadar shugaban kasa: Kungiyar IPOB ta tanadi makamai da bama-bamai a fadin Najeriya.

 

Aminiya

 • Daukar Makami Don Kare Kai Laifi Ne —Babban Hafsan Soji.
 • Matsalar Tsaro: Wasu Gwamnoni Sun Ga Uwar Bari.
 • Kotu Ta Sa A Duba Kwakwalwar Sheikh Abduljabbar.
 • Dan Bindigar Da Ya Yi Garkuwa Da Daliban Afaka Ya Shiga Hannu.
 • Direban Bas Ya Mayar Da N10m Da Gwala-Gwalai Da Ya Tsinta.
 • ‘A Yi Afuwa Ga Sojojin Da Suka Yi Bore A Yaki Da Boko Haram’.
 • ’Yan Bindiga: An Hana Sayar Da Fetur A Jarka A Sakkwato.