Lahadi, 20 Maris, 2022

Labaran 20 - 03 - 2022
- Shugaban ƙasa ya bayar da umarnin yalwata kayan abinci tare da ƙara wuraren adana shi.
- Ma'aikatar noma: a karon farko a tarihi Misra ta shigo da tan milyan 10 na alkama.
- An fara gudanar da shirin "horas da matan Afirka akan dabarun mulki" karo na uku.
- El-mushaɗ ta tattauna da Ministar kuɗi ta Najeriya game da dangantakar Misra da ƙasashen Afirka.
Aminiya
- Harin Sojojin Sama Ya Hallaka Shugaban ISWAP, Sani Shuwaram, A Borno.
- Karancin Takardar Rubutu Ya Jawo Soke Jarabawa A Sri Lanka.
- Yadda Rashin Wutar Lantarki Da Karancin Man Fetur Suka Janyo Cikas A Najeriya.
- Rasha Ta Ci Gaba Da Isar Da Iskar Gas Zuwa Turai —Gazprom.
Premium Times Hausa
- 2023: Dattijo ya ziyarci da Dattawa da Matasan Zariya.
- RIKICIN MAKIYAYA DA MANOMA: Mutum biyu sun mutu, biyar sun ji rauni a jihar Jigawa.
- 2023: Mutanen Zaria, Kudan, Makarfi da Sabongari sun yi wa sanata Uba Sani Goma ta arziki.
Leadership Hausa
- Sin Ta Samu Gagarumin Ci Gaba Wajen Nazarin Rigakafin COVID-19 Mai Nau’in Omicron.
- Ministocin Harkokin Wajen Sin Da Zambia Sun Tattauna A Anhui.
- Sin Ta Dau Matsaya Mafi Dacewa Game Da Batun Ukraine.
- An Nemi Saudiyya Ta Tsagaita Wuta A Yemen Albarkacin Ramadana.
- 2023: Wasu Daga Cikin Masu Zawarcin Kujerar Gwamnan Kano
Voa Hausa
- Sokoto: Ibtila’in Gobara Ya Abka Wani Gidan Siminti Da Ke Ajiyar Man Gas.
- Karancin Man Fetur: Hukumar DSS A Najeriya Ta Ce Ta Gano Wani Shirin Boye Na Tada Rikici A Yankin Tsakiyar Kasar.