Labaran 20- 05 - 2021
Alhamis, 20 Mayu, 2021
Labaran 20- 05 - 2021

 • Shugaba Al- sisi ya bayar da umurnin gabatar da dukan taimako da goyon baya ga Palasɗinawa.
 • Al-sisi da Burhani suna ƙoƙarin cimma yarjejeniya mai adalci kuma akan doka game da cika madatsar ruwar Nahada.
 • Al-sisi: Batun cika madatsar ruwar Nahada batun rayuwa ne ga Misra..ba za mu yarda a cutar da masalaharmu ta ruwa ba.
 • Ministocin harkokin waje na ƙasar Girka da Holand sun yaba da gudummuwar da Misra take bayarwa wajen daidaita al'amurra a yankin zirin Gaza.

 

Leadership A Yau

 • Gwamnan Kuros Riba, Ben Ayade Ya Koma Jam’iyyar APC.
 • Rigima Ta Kare: Gwamnati Da ‘Yan Kwadago Sun Hau Teburin Sulhu A Kaduna.
 • Ba Mu San An Kori Kowa Aiki Ba – Ishaku Yakubu.
 • Ana Shirin Kafa Dokar Daure Masu Biyan Kudin Fansa Shekara 15 A Nijeriya.
 • Duk In Da Mutum Yake A Nijeriya Halinsa Ne Ke Tafiyar Da Shi – Sarkin Yarabawan Arewacin Borno.
 • Gwamnan Gombe Ya Sulhunta Rikicin Kabilancin Da Ya Auku A Jihar Kwanan Baya .
 • Gwamna Ganduje Ya Gamsu Da Rahoton Gyaran Makarantu A Kananan Hukumomin Jihar Kano 44.
 • Yobe Ta Dauki Sabbin Matakan Takaita Mutuwar Kananan Yara A Jihar.
 • Gwamna Bagudu Ya Bukaci karin Zuba Jari A Sana’ar Kiwon Kifi.
 • A Birnin Casablanca Za A Buga Wasan Karshe Na Kofin Zakarun Afrika.

 

Aminiya

 • Gwamnoni Sun Munafince Ni —El-Rufai.
 • Gwamnoni Sun Nemi A Kara Farashin Fetur Zuwa N380.
 • Sojoji Na Shirin Ko-Ta-Kwana Bayan ISWAP Ta ‘Kashe’ Shekau.
 • Sarkin Funakaye Kwairanga Ya Rasu.
 • ’Yan Bindiga Sun Harbe Dan Sanda.
 • Za A Kashe N805.7m Don Inganta Tsaro A Hedikwatar EFCC.

 

Premium Times Hausa

 • Yadda ‘yan bindiga suka sace shanu 300, suka farfasa shagunan mutane da rana tsaka a Dansadau.
 • Karya ne, Shugaba Buhari bai umurci Pantami ya ajiye aiki ba – Binciken DUBAWA.
 • KORONA: An fara yi wa mutane allurar rigakafin cutar zango na biyu da jihar Katsina.
 • Zafin Kai A Shugabanci, Ba Siffar Dimokradiyya Bace, Daga Mustapha Soron Dinki.

 

Voa Hausa

 • DA DUMI-DUMINSA - Gwamnan Jihar Cross River Ya Fice Daga PDP Zuwa APC.
 • Gwamnatin Kaduna Ba Za Ta Halarci Taron Sasantawa Da Kungiyar Kwadago Ba - El-Rufai.