Labaran 20 - 05 - 2022
Jummaʼa, 20 Mayu, 2022
Labaran 20 - 05 - 2022
Labaran 20 - 05 - 2022

Aminiya

 • Gwamnati Ta Kafa Harsashin Gina Gidajen Malamai 500 A Kano.
 • An Dage Dawo Da Jigilar Jirgin Kasan Kaduna-Abuja Har Sai Abin Da Hali Ya Yi.
 • An Kama Boka Da Tawagarsa Da Ake Zargi Da Kashe ’Yar Sanda A Imo.
 • Majalisar Yobe Ta Yi Fatali Da Batun Tsige Gwamna Buni.
 • Mutumin Da Ya Siyar Da Dansa Da Matarsa Ya Shiga Hannu.
 • Batanci: Tambuwal Ya Cire Dokar Hana Fita A Sakkwato.
 • Cutar Kyandar Biri Ta Bulla A Kasar Kanada.
 • Kofin Zakarun Turai: Za A Kece Raini Tsakanin Barcelona Da Lyon A Wasan Karshe.

 

Leadership Hausa

 • Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen BRICS Da Su Dauki Matsaya Guda Yayin Da Duniya Ke Fuskantar Kalubale.
 • DA DUMI-DUMI: An Dakatar Da Ci Gaba Da Sufurin Jirgin Kasan Abuja Zuwa Kaduna.
 • Ban Fito Takarar Shugaban Kasa Don Ni Dan Arewa Ne Sai Don Na Cancanta- Lawan.
 • MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba.
 • Kungiyar Agaji Ta Kasar Saudiyya Ta Bayar Da Tallafin Naira Miliyan 131 Ga Marayu A Kebbi.
 • Nijeriya Na Bukatar Shugaban Da Kasar Ce Kawai A Gabansa —Obasanjo.
 • Legas: Mazauna Yankin Lekki Na Zaman Dar-Dar Kan Yuwuwar Kai Masu Hari.
 • ‘Yan Bindigar Da Suka Sace Daliban Kwaleji 4 A Kaduna Sun Bukaci Kudin Fansa.
 • Gwamnatin Ganduje Ta Kaddamar Da Aikin Gina Gidaje 500 A Kano.
 • ‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu.
 • Chiellini Ya Bar Juventus.
 • Ban Fito Takarar Shugaban Kasa Don Ni Dan Arewa Ne Sai Don Na Cancanta- Lawan.
 • Zaben 2023: Al’ummar Bade/Jakusko Sun Raba Gardama.
 • 2023: “Dalilin Da Suka Sa Na Yanke Shawarar Koma Wa NNPP ” —Shekarau.
 • 2023: Dambarwar Siyasar Kano Tsakanin Ganduje, Shekarau Da Kwankwaso…

 

Voa Hausa

 • An Dage Dokar Hana Fita A Sokoto.
 • CAN Ta Nemi A Yi Addu’o’i, Tattaki Kan Kisan Deborah.
 • ‘Yan Takarar Shugaban Kasa A Manyan Jam’iyyu Na Rangadin Neman Goyon Baya.
 • Ministan Abuja Yayi Magana Kan Rikicin Da Yayi Sandiyar Rufe Kasuwanni Uku.
 • Facebook : Ana Kace Nace Kan Kalaman Lai Muhammad.
 • Al'ummomi Dake Zaune Kan Iyakokin Nijar Da Najeriya Na Neman Karin Tsaro.
 • Faransa Za Ta Karrama Sojojin Nijar Da Suka Taya Ta Yakin ‘Indo China’.

 

Premium Times Hausa

 • Duk da an ƙara wa Magu girma, za a hukunta shi idan bincike ya tabbatar da laifi a kan sa -Dingyaɗi.
 • MATSALAR TSARO: Nan da wata biyu za a ƙara ɗaukar kuratan ‘yan sanda 10,000 -Dingyaɗi.
 • Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC.
 • Walikan Filato na Amaechi ne, babu haufi, babu tantama babu kila wa kala – In ji Lalong.