Labaran 20 - 10 - 2020
Talata, 20 Oktoba, 2020
Labaran 20 - 10 - 2020

 • Kasar Misra za ta karbi bakuncin wasan karshe na gasar cin kofin kwallon kafa na zakarun Afirka.
 • Shugaba Al-sisi ya bayar da umarnin gaggauta gudanar da aikin sababbin hanyoyi.
 • An zabi Misra domin ta zama Shugabar taron kulla yarjejeniya akan yakar laifuka.
 • Shugaba Al-sisi ya tabbatar da gudunmawar Misra ga dukkanin abin da zai zama masalaha ne ga kasar Iraki da al'ummarta.

 

Premium Times Hausa

 • #EndSARS: ‘Yan iska sun yi wa mata uku masu zanga-zanga fyade a Ekiti – Cewar ‘Yan Sanda.
 • #EndSARS: An babbake ofishin ‘Yan sanda a Legas.
 • An saka dokar ta baci a jihar Legas.
 • Fursinoni 1,993 mazu zanga-zangar #EndSARS suka saki a Edo – Gwamnati.

 

Voa Hausa

 • SARS: An Kafa Dokar Hana Fita a Jihar Edo.
 • Zanga Zangar Kyamar SARS: An Kafa Dokar Hana Fita Jihar Legas.
 • Sojojin Najeriya Sun Fara Tunkarar Barnar Yanar Gizo.
 • Zanga-zangar Matasa Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano.
 • Zanga-zangar Neman Kawo Karshen SARS Ta Canza Salo a Jos.
 • Masu Zanga-Zanga Sun Janyo Tsaiko a Filayen Jirgin Saman Lagos Da Abuja.
 • Kwararru Na Ci Gaba Da Fashin Baki Kan Zanga Zangar SARS.
 • An Yi Yankar Rago Ga Wasu Miyagu 11 A Kurfi.
 • Ana Nazarin Ingantattun Hanyoyin Sadarwa Don Dakile Ayyukan Boko Haram.
 • Kasar Kenya Tana Fuskantar Sake Barkewar Coronavirus.

 

Leadership A Yau

 • #ENDSARS: Majalisar Dattawa Ta Shiga Tattaunawar Gaggawa.
 • #ENDSARS: Mutum Daya Ya Mutu Yayin Da Aka Kona Ofishin ‘Yan Sanda A Legas.
 • Gwamnan Neja Ya Yi Ta’aziyyar Wadanda Hatsarin Tankar Mai Ta Rutsa Da su.
 • Ministar Agaji Ta Kaddamar Da Shirin Bada Lamuni Ga Mata A Filato.
 • Ambaliya: Yadda Ministar Jinkai Ta Kai Tallafin Gwamnati Ga Sokoto.
 • NECO Ta Sake Fasalin Jarrabawarta Bayan Zargin Masu Zanga-zanga Da Kwace Motar Kayan Aiki.
 • Ba Mu San Da Zaman Masu Neman Tsige Gwamna Buni Ba – Mashawarcinsa.
 • Gwamnan Bauchi Ya Rantsar Da Shugabannin Kananan Hukumomi.

 

Legit.ng

 • EndSARS: Ba zan sa hannu a kasafin badi ba sai za a biya diyya – Gbajabiamila.
 • Da duminsa: Bata-gari sun bankawa ofishin 'yan sanda wuta, sun kone ababen hawa a Ibadan.
 • Anzo wajen: Zanga-zangar #EndSARS ta sauya zani, ta koma ta'addanci a Filato.
 • Bidiyon matashi mai digiri na biyu da shaidun makaranta 30 yana tallar kwai.
 • Ta faru ta kare: Rundunar 'yan sanda ta haramta zanga zanga a fadin jihar Legas.
 • Legas: 'Yan daba sun banka wa sakatariya wuta, anyi sace-sace.
 • Yanzu-yanzu: Buhari ya nada Sanusi Garba sabon shugaban hukumar kula da wutan lantarki a Najeriya.
 • Saurayi ya yi wuff da wata budurwa bayan budurwarsa na dauke da cikinsa wata 7.
 • EndSARS: Majalisa ta bukaci Buhari ya yi wa 'yan Najeriya jawabi.

 

Aminiya

 • Zanga-Zangar #EndSARS Ta Janyo Kulle Makarantu A Oyo.
 • An Raunata ’Yan Jarida A Zanga-Zangar #EndSARS.
 • Tinubu Ya Ba Masu Zanga-Zangar #EndSARS Hakuri.
 • Yadda Aka Kama Barawon Waya A Zanga-Zangar #EndSARS.
 • An Girke Jami’an Tsaro Bayan Barkewar Rikici A Jos.
 • ’Yan Sanda Sun Bindige Masu Zanga-Zangar #EndSARS A Abuja.
 • #EndSARS: ‘Masu Zanga-Zanga’ Sun Kona Ofishin Karamar Hukuma.
 • Yadda Muka Fara Wasan Kwaikwayo A Kannywood —Dandolo.
 • An Sanya Dokar Hana Fita A Legas.
 • ’Yan Daba Sun Kashe Mutum Uku A Zanga-Zangar #EndSARS.
 • ’Yan Daba Sun Tarwatsa Zanga-Zangar #EndSARS A Kano.
 • Ana Zaman Zullumi A Jos Saboda #EndSARS.