Labaran 20 - 10 - 2021
Laraba, 20 Oktoba, 2021
Labaran 20 - 10 - 2021

Aminiya

 • Shugaban Turkiyya, Erdogan, Ya Fara Ziyarar Kwana 2 A Najeriya.
 • Liverpool Ta Doke Atletico Madrid Da Ci 3 Har Gida.
 • A Karon Farko, An Rantsar Da Mata 98 A Matsayin Alkalai A Masar.
 • Ruwan Wuta Ya Yi Ajalin ’Yan Bindiga 50 A Birnin Gwari.
 • Allah Ya Yi Wa Babbar Jikar Sardauna Rasuwa.
 • El-Rufa’i Ya Ba Ma’aikatan Kaduna Kwana 12 Su Yi Rigakafin COVID-19.
 • Bam Ya Kashe Mutum 13, Ya Raunata Wasu A Siriya.
 • Mutumin Da Ke Kai Wa ’Yan Bindiga Abinci Da Fetur Ya Shiga Hannu A Kano.
 • Bayan Kwana 45, ’Yan Bindiga Sun Sako Basaraken Neja.

 

Voa Hausa

 • 'Yan Bindiga Sun Kashe Sarakuna 2 A Jihar Imo.

 

Rfi Hausa

 • Shekaru 10 bayan kisan gillar Ghaddafi har yanzu babu zaman lafiya a Libya.
 • Wasu 'Yan bindiga a Najeriya sun kashe Sarakunan Igbo biyu a Jihar Imo.
 • Kungiyar MAN ta yi bukin shekaru 50 da kafuwa.
 • Birtaniya ta hana 'yan kasar ta zuwa wasu jihohin Najeriya 12.

 

Legit.ng

 • 2023: Osinbajo da Tinubu za su yi zaman farko a game da shirye-shiryen zaben shugaban kasa.
 • Pandora Papers: An bankado yadda alkali a Najeriya ta mallaki kadarori a London.
 • Tunawa da EndSARS: Jami'an tsaro sun hana masu zanga-zanga kaiwa majalisar tarayya.
 • EndSARS: Babu wanda sojoji suka kashe lokacin zanga-zanga, Gwamnatin Tarayya.
 • 2023: Mun shirya tsaf don yin kaca-kaca da APC a Zamfara, mataimakin gwamna.

 

BBC Hausa

 • Ba gudu ba ja da baya kan shugabancin Zago na APC a Kano – Shekarau.
 • Libya: Me ya sauya bayan shekara 10 da kashe Mu'ammar Gaddafi?
 • Hanyoyin da wata ke haifar da sauyin yanayi a duniya.
 • Jami'o'in Najeriya na kokawa kan yadda dokokin ƙasar suka yi musu dabaibayi.