Labaran 20-2-2019
Laraba, 20 Faburairu, 2019
Labaran 20-2-2019

Aminya
          Mataimakin kakakin majalisar Yobe ya rasu.
          Buhari na ganawa da hafsoshin tsaro da Gwamnoni uku.


legit.ng

          Yau INEC za ta gama saita na’urorin ta domin gudanar da zaben Shugaban kasa.
          Sanata Dino Melaye ya bayyana a bainar jama’a bayan tsawon lokaci a taron PDP .
          2019: Za mu yi maganin masu neman tada kafar-baya inji Jami’an tsaro.

hausa.premiumtimesng

           Rundunar Sojin Sama ta kama barayin shanu 10, ta kwato dabbobi 57 a jihar Kaduna.
           GARGADI: SSS sun gargadi ’yan Najeriya su daina mu’amala da Lawal Daura.
          KISAN KIYASHIN KAJURU: Ina kira ga gwamnati da ta gaggauta kawo karshen rikice-rikicen jihar Kaduna – Isa Ashiru.


Gaskiya 
         Dage Zabe: Harkokin Kasuwanci Sun Tsaya Cik A Wasu Jihohin Kudu Maso Kudu.