Labaran 21 - 02 - 2022
Litinin, 21 Faburairu, 2022
Labaran 21 - 02 - 2022
Labaran 21 - 02 - 2022

 • Shugaban ƙasa ya isa Brussels domin halartar taron ƙolin ƙungiyoyin tarayyar Turai Afirka.
 • Hukumar samar da makamashi ta Duniya: irin kulawar da Shugaba Al-sisi yake bai wa ƙasashen Afirka ya zo daidai da manufar hukumar.
 • Bayani a hukumance daga ma'aikatar harkokin wajen Misra: ƙasar Ethiopia ta sanar da fara aikin buɗe madatsar ruwan Nahada ita kaɗai wanda hakan ya saɓa wa yarjejeniya.
 • Ƙungiyar ninƙaya da kuɓutar da mutane ta shirya taron ƙasashen Afirka karo na biyu don tattaunawa kan haɗarurrakan nutsewa a ruwa.
 • Shugaba Al-sisi ya gana da wasu Shugabannin Turai da Afirka a birnin Brussels don ƙarfafa taimakekeniya.

 

Leadership Hausa

 • CMG Ya Taimakawa Wajen Gabatar Da Shirye-shirye Game Da Gasar Wasannin Olympics Ta Lokacin Hunturu Cikin Nasara.
 • Sin Tana Fatan Kungiyar EU Za Ta Gyara Ra’ayin Kuskure Da Ta Nunawa Sin.
 • Ina Dalilin Da Ya Sa Beijing Ta Zama Zakaran Gwajin Dafi Wajen Shirya Gasar Wasannin Olympics Ta Lokacin Hunturu?.
 • Sin Ta Kalubalanci Wasu Kamfanonin Amurka.
 • Harshe Na Asali Yana Da Daraja Matuka.
 • 2023: Kotu Ta Yi Watsi Da Neman Hana Atiku Takara.

 

Aminiya

 • Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Neman Hana Atiku Tsayawa Takara.
 • Abba Kyari Ya Maka Gwamnatin Tarayya A Kotu Kan Ci Gaba Da Tsare Shi.
 • APC Ta Dage Babban Taronta Na Kasa Har Sai Abin Da Hali Ya Yi.
 • ‘’Yan Bindiga Sun Yi Wa Daliban Da Suka Sace Ciki’.
 • Za A Fara Daure Masu Yi Wa Mata Kaciya Shekara 4 A Jihar Edo.
 • ‘Bama-Baman’ Da ’Yan Ta’adda Suka Dasa Sun Fashe A Kauyen Neja.
 • Lita Biliyan 2.3 Na Man Fetur Na Dab Da Shigowa Najeriya — NNPC.
 • Barcelona: Kwalliya Ta Fara Biyan Kudin Sabulu.
 • Ana Min Makarkashiya Saboda Kin Komawa APC — Mataimakin Gwamnan Zamfara.
 • Rikicin APC A Kano: A Shirye Muke Mu Shirya Da Su Shekarau — Ganduje.
 • Ba Ni Da Aniyar Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2023 – Buratai.
 • NAJERIYA A YAU: Yadda Daukar Doka A Hannu Ke Lakume Rayuka A Najeriya.
 • Yadda Bunkasar Tattalin Arziki Zai Shafi Talaka A Najeriya —Farfesa Darma.

 

Voa Hausa

 • Jam'iyyar APC Ta Dage Babban Taronta Har Illa Masha Allah.
 • ‘Yan Kasuwar Shanu A Aba Na Neman Wasu Mutanensu Da Suka Bata.
 • Matasa Na Da Rawar Da Za Su Taka Wajen Shawo Kan Matsalolin Rashin Tsaro A Najeriya – Masana.
 • Wasu 'Yan Nijer Na Bukatar A Shirya Zaben Raba Gardama Kan Batun Girke Sojojin Faransa.