Labaran 21-4-2022
Alhamis, 21 Afirilu, 2022
Labaran 21-4-2022
Labaran 21-4-2022

AMINIYA:

 • Kamaru Ta Kulla Yarjejeniyar Tsaro Da Rasha.
 • Rikicin Ukraine: Sakataren MDD Ya Nemi Zama Da Putin Da Zelensky.
 • Harin Jirgin Kasa: El-Rufai Ya Bai Wa Iyalan Mutum 9 Miliyan 18.
 • Saura Maki 4 Real Madrid Ta Lashe Gasar Laliga.
 • Manchester United Ta Dauki Erik Ten Hag A Matsayin Sabon Kocinta.
 • Zamfara Ta Tura Malamai 97 Umrah Su Roka Mata Nasara Kan ‘Yan Ta’adda.
 • NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Takardar Takara Za Ta Shafi Zaben 2023.

RFI:

 • Jirgin yaki ya kashe fararen hula bisa kuskure a Neja.
 • Bam ya kashe dan kasar Rasha na farko a Mali.
 • An yi tayin sayen rigar Maradona kan dalar Amurka miliyan 5.

Leadership Hausa:

 • El-Rufai Ya Ba Iyalan Fasinjojin Da Suka Rasu A Harin Jirgin Kasan Kaduna Naira Miliyan 2.
 • ‘Yan Takara 17 Sun Yanki Tikitin Takarar Shugaban Kasa A PDP.
 • Kalmar Canji Na Firgita ‘Yan Nijeriya Yanzu –’Yar Takarar Shugaban Kasa.
 • Kaso Na 3 Na Alluran Rigakafin Da Sin Ta Baiwa Zambia Ya Tashi Zuwa Kasar.

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Sanata Ahmed Babba-Kaita na Daura ya fice daga APCn Buhari ya koma PDP. 
 • Mutane na da mantuwa ne, amma nasarorin da muka samu a harkar tsaro ya zarce na Jonathan – Buhari.

DW:

 • Sarauniya Elizabeth ta cika shekaru 96.
 • Rasha na dab da kwace iko da Mariupol.

VOA

 • Nijar: An Kama Ministan Watsa Labarai Mahamadou Zada Saboda Zargin Karkata Akalar Wasu Kudade.
 • Bam Ya Halaka Mutum Uku, Ya Raunata 19 A Jihar Taraba.
 • Majalisar Shugabannin Kolejin Horar Da Malamai A Ghana Ta Umurci Dalibai Su Fara Ciyar Da Kansu.

Legit:

 • Ku kwantar da hankulanku, yafewa Dariye da Nyame ba matsala bane - Buhari .
 • Da dumi: Yan Boko Haram sun kai hari mashaya a Yobe, sun kashe 9, sun kona Kwalejin Fasaha .
 • Yanzu-Yanzu: Ofishin Babban Bankin Najeriya, CBN, Ta Kama Da Wuta .
 • Shugaba Buhari ya gana da hafsoshin tsaro, ministoci kan batun tsaron Najeriya.