Labaran 22 - 02 - 2021
Litinin, 22 Faburairu, 2021
Labaran 22 - 02 - 2021

 • Al-sisi: Muna son mu taimaka wa al'ummar Libya ne saboda su samu su jagoranci ƙasarsu.
 • Masu karɓar horo 12 daga ƙasashe 5 na Afrika a bikin kammala horas da ma'aikatan gidajen radiyo na ƙasashen Afrika karo na 22.
 • An zaɓi Misra ta zamo mamba a majalisar zartarwa a asusun bayar da lamuni na haɓaka harkokin noma a duniya.
 • Misra da Muritania suna tuntuɓar juna a al'amurran da suka shafi yankin Afrika da ma duniya baki daya.

 

Voa Hausa

 • Daliban Kagara Na Yankin Birnin Gwari – Gwamna Matawalle.
 • Jirgin Da Ya Yi Hatsari Yana Shirin Zuwa Neman ‘Yan Makarantar Kagara Ne – Sojojin Najeriya.
 • Hadarin Jirgin Saman Sojan Najeriya Ya Kashe Mutum 7.
 • A Karon Farko, Ana Shirin Mika Mulki Daga Gwamnatin Farar Hula Zuwa Wata a Nijar.
 • 'Yan Bindiga Sun Sako Mutane 53 A Jihar Naija; Ban Da Daliban Kagara.
 • Harajin Naira 100 Na Baburan Adaidaita Sahu A Kano Na Nan Daram.
 • Ana Jimamin Mutuwar Jami'an Zabe Bakwai Da Suka Rasu a Nijar.

 

Leadership A Yau

 • An Dambace Tsakanin Boko Haram da ISWAP.
 • Yajin Aikin Masu Keke Napep Ya Tsaida Kano Cak!
 • Gwamnatin Neja Ta Sanar Da Sako Fasinjojin Motar Hukumar NSTA.
 • Tsaro: Yadda Al’ummomi Suka Soma Tunkarar Masu Garkuwa.
 • Buni Zai Aiwatar Da Rahoton Kwamitin Kwararru Kan Bukasa Ilimi A Yobe.
 • Miyetti Allah Na Zargin Akerodolu Da Kirkirar Rundunar Amotekun Don Kashe Fulani. Masu Adaidaita Sahu Na Shirin Tsunduma Yajin Aiki A Kano.
 • ’Yan Sanda Sun Cafke Barayin Mutane Da Kwato Bindigogin Biyu.
 • Ni ’Yar Kungiyar Asiri Ce, Inji Dalibar Da AKa Kama Da Bindiga.
 • Ku Shirya Barin Arewa Idan Gwamnoninku Ba Su Bar Kyamar Fulani Ba – Miyetti Allah.

 

Premium Times Hausa

 • Buhari ya yi tir da mummunar tarzomar Billiri a Gombe, sanadiyyar rigimar nadin sarauta.
 • Ministar Jinƙai ta yi ta’aziyya da alhinin rasa sojojin sama shida a hadarin jirgin yaki.
 • Yadda ‘Yan bindiga suka kashe mahaifi da dansa a Igabi, jihar Kaduna.
 • Ƙungiya ta raba wa Zawarawa 120 tallafin naira miliyan 10 a Abuja.
 • ZABEN 2023: Tinubu nagartacce ne, gangariyar da ba sai an sha wahalar tallata shi ba – Inji Tsohon Minista.
 • USAID ta tallafawa Najeriya da naurorin yin gwajin Tari fuka 86,500.