Alhamis, 22 Afirilu, 2021

- Ma’aikatar kuɗi: Misra ta sami haɓakar tattalin arziki duk da faruwar annobar Korona.
- Shukry: Kafiyar ƙasar Ethiopia ne ya kawo cikas akan tattaunawar madatsar Nahda.
- Ma'aikatar kula da albarkatun ruwa: ƙasar Ethiopia tana gaggawa akan batun cika madatsar ruwa ta Nahada karo na biyu.
Premium Times Hausa
- Buhari ya kara wa kamfanin dake kwangilar titin Sokoto-Tambuwal-Makera naira biliyan 8.39.
- KORONA: Mutum 2,034 suka kamu, 44 suka mutu a jihar Gombe.
Voa Hausa
- Za’a Yi Jana’izar Gomman Mutane Da 'Yan Bindiga Suka Kashe A Jihar Zamfara.
- Babban Gibi A EFCC: Rundunar 'Yan Sanda Ta Janye Manyan Jami'anta.
- Majalisar Dattawa Ta Amince Da Ciyo Bashin Dala Biliyan 1.5 Da Yuro Miliyan 995 Daga Waje.
Legit.ng
- Akume ya bayyana dalilan da suka sa aka gagara dakile matsalar 'yan bindiga.
- Sufetan Yan sanda na ƙasa ya roƙi a ƙaro ma hukumarsa kuɗi domin daƙile dukkan matsalolin tsaro.
- Sai kun kara mana kudi zamu iya kawar da yan ta'adda, Shugaban Hafsan Soji Attahiru.
- Jam’iyyar APC Kaduna ta kafa tarihi a Najeriya, ta gudanar da jarrabawa ga masu neman kujerun ciyamomi.
- Rikicin PDP: Bangaren Kwankwaso sun dau fansa, an dakatar da Sanata Gwarzo.
- An kashe mutum 45, da dama sun bata yayinda yan bindiga suka kai mamaya garuruwan Zamfara 6.
Leadership A Yau
- Gwamnatin Tarayya Ta Himmatu Wajen Bunkasa Tattalin Arziki – Adebayo.
- Masana Sun Shawarci Gwamnati Ta Rage Kashe Kudi, Ta Magance Matsalar Tsaro.
- Sace Daliban Jami’a A Kaduna: Yadda ‘Yan Bindiga Suka Shammaci Jami’an Tsaro.
- Gwamnan Gombe Ya Nuna Takaicinsa Kan Masu Gina Gidajen Mai A Unguwanni.
- Kungiyar ‘Yan Fansho Ta kasa Ta Karrama Gwamna Ganduje.
- Mafi Yawan Kamfanonin Ma’adanai Ba Sa Bin Ka’idar Aiki A Nijeriya – Adamu Nasko.
- Kwazon NIS A Fagen Kula Da Shige Da Ficen Kasa Da Tsaron Iyaka.
- Tashin Farashin Fulawa Da Sukari Ne Babbar Matsalar Masu Burodi – Isah.
Aminiya
- Za Mu Murkushe Cutar Zazzabin Cizon Sauro Zuwa 2025 — WHO.
- PDP Ta Dakatar Da Sanata Bello Hayatu Gwarzo.
- Kungiyoyin Ingila Sun Janye Aniyar Shiga Gasar Super League.