Lahadi, 22 Mayu, 2022

Labaran 22 - 05 - 2022
Aminiya
- EFCC Ta Saki Tsohuwar Shugabar Majalisar Wakilai Patricia Etteh.
- IPOB: ’Yan Bindiga Sun Fille Kan Dan Majalisa A Anambra.
- 2023: Tirka-Tirkar Da Gwamnoni 17 Ke Sha A Kokarin Tsayar Da Magadansu.
- An Gano Kifi Mai Hakora 300.
- Batanci Ga Annabi: CAN Ta Fasa Gudanar Da Zanga-Zanga Kan Kisan Deborah.
- ’Yan Bindiga Sun Sako Shugaban Karamar Hukumar Da Suka Sace A Nasarawa.
- ‘Za A Sami Ambaliyar Ruwa A Kananan Hukumomi 233 Na Najeriya’.
- Manchester City Ta Lashe Firimiyar Ingila Ta Bana.
- Yadda Za A Rabu Da Gishirin Fuska.
Leadership Hausa
- Mai Yuwa A Gaza Kawo Karshen Yaki Da Yunwa A Nijeriya Har Zuwa 2025 —Mata Manoma.
- Sojoji Sun Kashe 2 Tare Da Tarwatsa Sansanin Bayar Da Horo Na IPOB A Jihar Imo.
- Batanci: CAN Ta Janye Gabatar Da Zanga-Zangar Da Ta Shirya Kan Kisan Deborah.
- ‘Yan Bindiga Sun Fille Kan Wani Dan Majalisa A Jihar Anambra.
- ’Yan Bindigar Da Suka Sace Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Nasarawa Sun Sako Shi.
- Wani Bene Ya Kuma Ruftawa Ya Danne Mutane A Legas.
- ‘Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 360 Da Sace 1,389 Cikin Watanni 3 A Kaduna.
- Mataimakin Kakakin Majalisar Bauchi Ya Sha Kaye A Zaben Fid Da Gwani.
- Zan Cigaba Daga Inda Buhari Ya Tsaya – Lawan.
- Kungiyar Matasa Ta Nuna Gamsuwa Da Tafiyar Yahaya Bello.
Voa Hausa
- Najeriya Da Hadaddiyar Daular Larabawa Za Su Inganta Alakar Tsakaninsu.
- Gwamnatin Ghana Ta Ceto Bakin Haure 831 Daga Masu Safarar Mutani, Tare Da Gurfanar Da Wasu 32.
Premium Times Hausa
- RASHIN TSARO: Ƴan bindiga sun kashe mutum 360 sun yi garkuwa da mutum 1,389 a jihar Kaduna cikin watanni uku.
- TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo.
- TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba.