Asabar, 23 Afirilu, 2022

Labaran 23 - 04 - 2022
Aminiya
- Masu Garkuwa Da Mutane Sun Kashe Bakano Bayan Karbar Kudin Fansa.
- Bidiyon Fyade: Gwamnatin Legas Ta Sake Bude Makarantar Chrisland.
- Gobara A Haramtacciyar Matatar Mai Ta Kashe Sama Da Mutum 100 A Imo.
- Alaafin Na Oyo: Yana Shekara 31 Ya Zama Sabban Sarki.
- Tarihin Tashe Da Amfaninsa Ga Al’umma.
- Isra’ila Ta Rufe Hanya Daya Tilo Da Falasdinawa Ke Bi Don Shiga Zirin Gaza.
- Mako 2 Babu Layin Sadarwa A Sabon Birni.
- Ya Kamata Gwamnati Ta Zamanantar Karatun Tsangaya —Mujahid Baure.
- Cutar Ebola Ta Sake Bulla A Dimokuradiyyar Kongo.
- Mece Ce Gaskiyar Matsalar ‘Dannau’ A Mahangar Likitanci?
Premium Times Hausa
- DAGULEWAR NAJERIYA: Shin ‘Yan Najeriya Za su Iya Gyara Kasar su kuwa? Daga Ahmed Ilallah.
- Bayan an kammala yi wa Alaafin Sallar Jana’izah, ƴan Sango, al’adar Yarabawa sun amshi gawar.
- KORONA: Mutum 9 sun kamu a cikin kwanaki uku a Najeriya.
- NAZARI: Ko farin jinin Kwankwaso zai sa NNPP yin gogayya da APC da PDP a 2023?
- Ƴan bindiga sun sace makiyaya 10 da shanu 300 a jihar Anambra.
- Yadda Boko Haram suka kashe mutum 10 a jihar Yobe – Rundunar Ƴan sanda.
Leadership Hausa
- Mafarauta Sun Bukaci Buhari Ya Sanya Hannu Kan Dokar Da Za Ta Tabbatar Da Kafa Hukumar.
- Magidanta 6 Sun Mutu A Sabon Harin Da ‘Yan Ta’adda Suka Kai Benuwai.
- 2023: APC Ta Dage Ranar Fara Saiyar Da Fom Dinta, Za Ta Sanar Da Sabuwar Rana.
- Gwamna Bagudu Ya Jajantawa Sakataren Tsare-tsare Na Jam’iyyar APC Bisa Rasuwar Kaninsa.
- NAF: Babu Ko Yaro Daya Da Jirgin Saman Soji Ya Kashe A Neja —Gwamnatin Neja.
- Gwamnatin Nijeriya Ta Sake Bude Iyakokinta Bayan Shafe Shekaru 3 A Garkame.
- Wani Abun Fashewa Ya Kuma Tarwatsewa A Taraba.
- Muna Wa Ma’aikatanmu Garambawul Don Kara Kyautata Nagartar Aiki A Gombe —Inuwa.
- Hatsarin Mota Ya Halaka Mutum 2 Da Jikkata 12 A Babbar Hanyar Legas-Ibadan.
- 2023: Jonathan Zai Tsaya Takarar Shugaban Kasa Karkashin Jam’iyyar APC.
- Kotu Ta Kwace Kujerar Tsohon Kakakin Majalisa Yakubu Dogara Kan Sauya Sheka.
Voa Hausa
- Kungiyar 'Yan Kwadago Ta CLOGSAG Ta Fara Yajin Aiki A Ghana.
- Gwamnatin Nijer Ta Samu Amincewar Majalisa Akan Batun Kafa Sansanin Sojin Ketare.