Labaran 23- 05 - 2022
Litinin, 23 Mayu, 2022
Labaran 23- 05 - 2022
Labaran 23- 05 - 2022

 • Muhammad Salah ya sami takalmin zinare, bayan kyautar wanda ya fi saka kwallo a raga a gasar zakarun Turai.
 • Shugaban Tarayyar Afirka zai ziyarci Moscow domin sasanta Rasha da Ukraine.

 

Aminiya

 • Rigingimu 800 Aka Sulhunta Cikin Shekara Guda A Yobe —Kwamitin Sulhu.
 • Ya Kamata A Kara Wa Rasha Takunkumai —Zelensky.
 • Ganduje Ya Ba Da N16m Ga Iyalan Wanda Iftila’in Kano Ya Shafa.
 • Labaran Aminiya: Amurka Za Ta Tallafa Wa Kasashen Afirka 10 Da $215m.
 • An Yi Zanga-Zanga A Spain Kan Dawowar Tsohon Sarki Juan Carlos.
 • Ba Zan Saduda Ba Har Sai An Samu Zaman Lafiya A Najeriya —Buhari.
 • Darajar Kudin Rasha Na Ruble Ta Karu.
 • Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Yi Barna A Afirka Ta Kudu.
 • Buhari Ya Gana Da ’Yan Uwan Wadanda Suka Rasu A Iftila’in Kano.
 • Har Yanzu Dana Yana Hannun ’Yan Bindiga – Farfesa Ango Abdullahi.

 

Voa Hausa

 • Shugaba Buhari Ya Je Kano Bikin Cika Shekaru 58 Da Kafuwar Rundunar Sojan Saman Najeriya.
 • Muna Kalubalantar Rashin Bin Doka Wajen Hukumta Wadanda Suka Kashe Deborah-CAN Flato.
 • Yan bindiga sun fille Kan wani Dan Majalisar Dokokin Jihar Anambra.
 • Dakarun Kawancen Yankin Tafkin Chadi Sun Yunkura Wajen Kakakabe Gyauron 'Yan Ta'adda.
 • ZABEN 2023: Yadda Jinkirin Sa Hannu A Kwaskwarimar Dokar Zabe Ka Iya Kawo Cikas.
 • Dakarun Kawancen Yankin Tafkin Chadi Sun Yunkura Wajen Kakakabe Gyauron 'Yan Ta'adda.
 • Kamaru: Hukumar Lafiya Ta yi Gargaɗi A Game Da Magungunan Jabu.

 

Premium Times Hausa

 • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum.
 • FIDDA-GWANIN SHUGABAN ƘASA 2023: Yadda gwamnoni ke baki-biyu tsakanin su ‘yan naci, ‘yan mai-rabo-ka-ɗauka da ‘yan idan-ta-yi-ruwa-rijiya.
 • A BARI YA HUCE KE KAWO RABON WANI: APC ta ɗage ranar tantance ‘yan takarar shugaban kasa.
 • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya.
 • SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su.
 • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari.
 • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi.
 • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya.

 

Leadership Hausa

 • ‘Yan Sanda 2 Sun Mutu, 5 Sun Jikkata A Harin ‘Yan Ta’adda A Maiduguri.
 • Kananan Hukumomi Za Su Fara Cin Gashin-kansu Daga Asusun Gwamnatin Tarayya.
 • IPOB Ta Ce Zata Ci Gaba Da Kashe ’Yan Majalisar Anambra.
 • Karatu A Ketare: ‘Yan Nijeriya Sun Kashe Sama Da Naira Biliyan 100 A Wata Uku.
 • Baya Ta Haihu: An Tsinci Sunan Goje A Takardar Zaɓen Fidda Gwani Na PDP A Gombe.
 • APC Ta Dage Ranar Tantance Masu Neman Tikitin Shugaban Kasa.
 • Bauchi: An Kada Kwamishinan Ayyuka Mai Murabus A Zaben Fid Da Gwanin PDP.
 • Kwamshiniyar Lantarki Mai Murabus A Bauchi Ta Sha Kasa A Zaben Fitar Da Gwani.