Labaran 23 - 12 - 2020
Laraba, 23 Disamba, 2020
Labaran 23 - 12 - 2020

Premium Times Hausa

 • Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta janye yajin aiki.
 • KORONA: Mutum 416 cikin 999 din da suka kamu ranar Talata mazauna Abuja ne, mutum 1 daga Jigawa.

 

Voa Hausa

 • Gwamnatin Tarayya Na Tallafawa 'Yan Kasuwa A Jihar Kebbi.
 • Zamu Ga Bayan Masu Garkuwa Da Mutane Don Neman Kudin Fansa – Burutai.
 • Masu Fama Da Nakasa A Adamawau Sun Yi Zanga Zanga Kan Nuna Musu Wariya.
 • Moden Lumana Ta Hama Amadou Ta Goyawa Tsohon Shugaban Kasa Mahaman Osman Baya.

 

Leadership A Yau

 • ‘Yan Bindiga Sun Sace Matafiya Da Dama A Hanyar Jibiya Ta Jihar Katsina.
 • Gwamnatin Tarayya Ta Ba Da Hutun Kwana 3 Don Bikin Kirsimeti Da Sabowar Shekara.
 • ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Minjibir A Jihar Kano.
 • ’Yan Ta’adda Na Kai Hari Makarantu Ne Don Kunyata Gwamnati Kawai – Lai.
 • Nda-Isaiah (1962-2020): Yau Za A Fara Bankwana Da Ciyaman.
 • Rasuwar Nda-Isaiah: Kungiyar Marubuta Ta ANA Kano Ta Nuna Jimaminta.
 • Kirisimeti: DPR Ta Bada Tabbacin Wadatar Da Nijeriya Da Man Fetur.
 • Kirsimeti: Gwamna Zulum Ya Yi Wa Sojoji A Bama 10 Ta Arziki.
 • Gwamna Buni Ya Kaddamar Da Raba Awakai 1,780 Ga Matan Jihar Yobe.
 • Sai Mun Koma Ga Da’ar Ubangiji Za A Samu Saukin Rashin Tsaro – Cibiyar Interfaith.
 • Rundunar Sojin Sama Ta Kara Firgita ’Yan Boko Haram A Borno.
 • Salah Yana Son Barin Liverpool.
 • Omeruo Da Colins Ba Su Cancanci Baga Wa Nigeriya Wasa Ba – Babangida.

 

Jaridar Mikiya

 • ‘Yan Bindiga sun Sace Dan kasuwa tare kone motar ‘yan Sanda a jihar Kano.
 • Gwamnatin tarayya ta bayyana Ranar hutun bikin kirsimeti.
 • ‘Yan ta’adda sun Sace motar bus cike da fasinja a jihar katsina.
 • Batun kashe Biliyan 540 akan rigakafin Covi-19: Ya kamata mataimakan Buhari su ba shi shawara da yaji tsoron Allah, A bari mutane su sami ‘yanci, in ji Gwamna Yahaya Bello.

 

Aminiya

 • ’Yan Bindiga Sun Kai Hari A Kano.
 • Kungiyar ASUU Ta Janye Yajin Aiki.
 • Dubun Mai Damfara Da Sunan Ahmed Musa Ta Cika.
 • Buhari Ya Gana Da Jonathan Kan Rikicin Siyasar Kasar Gambiya.
 • Buhari Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Muhammad Lele Mukhtar.
 • An Cafke Mutum 3 Kan Zargin Kashe Wani Mutum Da ‘Yarsa A Kano.
 • ’Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Fasinjoji A Edo.
 • Saudiyya Na Yi Wa Mutum 440,000 Rigakafin Coronavirus Kyauta.
 • Mutum 300 Sun Kamu Da COVID-19 A Nasarawa.
 • Coronavirus Ta Harbi Karin Mutum 999, Ta Kashe Wasu 4 A Najeriya.
 • Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutum 17 A Kogi.
 • Majalisa Za Ta Kafa Hukumar Mafarauta.