Labaran 23 - 12 - 2021
Alhamis, 23 Disamba, 2021
Labaran 23 - 12 - 2021
Labaran Hausa

 • Jawabin Shugaba Abdul Fatah Al-sisi, Shugaban taron ƙolin Shugabannin ƙasashen COMESA wajen rufe taron.

 

Leadership Hausa

 • INEC Za Ta Kashe Naira Biliyan 305 A Zaɓen 2023.

 

Voa Hausa

 • Buhari Zai Kai Ziyarar Kwana Daya Jihar Borno.
 • Majalisar Dattawa Ta Gaza Bijirewa Matsayar Buhari Kan Kudurin Dokar Zabe.
 • Najeriya Ta Lalata Allurar Rigakafin COVID-19 Miliyan Daya.
 • Gwamnan Imo Hope Uzodinma Ya Nada ‘Yar Arewa A Matsayin Kwamishina.

 

Legit.ng Hausa

 • Rigingimun cikin gidan APC su na kara ta’azzara yayin da za a shiga shekarar neman zabe.
 • Yadda Gwamnoni 6 suka hana Majalisa juyawa Shugaban kasa baya a kan kudirin gyara zabe.
 • Zamfara: 'Yan sanda sun ragargaji 'yan bindiga a maboyarsu, sun samo shanu da miyagun makamai.
 • Ba gudu ba ja da baya sai mun kawo karshen yan bindiga a Arewa, Gwamna.
 • Ku fito kwai da kwarkwata ku tarbi Buhari hannu bibbiyu, Zulum ga 'yan jihar Borno.
 • Katsina: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 7 tare da garkuwa da wasu da dama a wasu kauyuka.

 

Aminiya

 • COVID-19 Ta Kama Mutum 4,035 A Najeriya.
 • Sarauniyar Kyau: An Yi Wa Hisbah Ca Kan Gayyatar Shatu Garko.
 • Najeriya A Yau: Shin Kashe ’Yan Bindiga Zai Magance Matsalar Tsaro?
 • Yadda Wasan Mota Ke Jefa Rayuwar Matasa Cikin Hadari.
 • Gwamnatin Filato Za Ta Samar Wa Matasa 20,000 Aikin Yi A 2022.
 • Najeriya Ta Lalata Allurar Rigakafin COVID-19 Guda Miliyan 1.