Labaran 23-2-2019
Asabar, 23 Faburairu, 2019
Labaran 23-2-2019

aminya
       Buhari ya isa Daura don ya kada kuri’arsa.
       An karrama masu tallafa wa al’umma a yankin Toro.
       Ziyarar su Daurawa ga Kwankwaso ta bar baya da kura a Kano.
       Matasa dubu 14 za su gudanar da aikin zabe a Jigawa.
       Iyaye da daliban makarantar Dapchi sun yi wa Leah addu’a.
      Gwamnatin Bauchi ta sayi fom din JAMB na Naira miliyan 29.
      Allah Ya yi wa Turakin Saminaka rasuwa.
Leig.ng
       Da duminsa: Peter Obi, abokin takarar Atiku na jam'iyyar PDP ya kad'a kuri'arsa a Anambra.
       Yanzu Yanzu: Zan taya kaina murna saboda nine zan yi nasara – Inji Buhari bayan ya kada kuri’a.
       Ranar zabe: Wadanda katin zabensu ya kone a gobarar Filato ba za suyi zabe ba – INEC.

Leadership
        Hotuna: Atiku Ya Isa Filin Zabe.
        Hotuna: Buhari Ya Jefa Kuri’ar Sa.