Labaran 24 - 01- 2021
Lahadi, 24 Janairu, 2021
Labaran 24 - 01- 2021

 

 • Madbuli: Misra ta mayar da hankali matuka akan abin da ya shafi madatsar ruwan Nahda da kuma rikicin kasar Libiya.
 • Shugaban kasa ya bayar da umarnin ci gaba da aikin kawar da shara mara kyau.
 • Ministan sadarwa: ya kamata a karfafa taimakekeniya domin kawo ci gaba a fagen adana bayanai a yanar gizo-gizo a Afirka.

 

Voa Hausa

 • An Kashe Mayakn Al-Shabab 189 A Wani Samame Da Aka Kai A Mabuyar Su.

 

Leadership A Yau

 • Shugaban Hukumar FRSC Ya Koka A Kan Yadda Ake Kai Wa Jami’ansa Hari.
 • Jami’ar ABU Ta Yi Alkawarin Tabbatar Da Tsaro A Harbobinta,
 • IGP Ya Ba Da Umarnin Kamo Sunday Igboho, Kan Korar Fulani Daga Oyo.
 • Shugaba Buhari Ya Sake Nada Hadiza Bala Usman Shugabancin NPA
 • An Shawarci Gwamnati Ta Taimakawa Kananan ‘Yan Kasuwa.
 • Ya Kamata A Hada Kai Don Warware Matsalar Al`umma—Jifatau.
 • Gwamnatin Kano Za Ta Gina Sabbin Asibitoci A Mazabu 484 Na Jihar -Murtala Sule Garo.

 

Aminiya

 • Yadda Za A Sauya Salon Yakar Matsalar Tsaro A Arewa.
 • Yadda Kwamandojin ’Yan Bindiga Suka Tuba A Hannun Dokta Gumi.
 • Abubuwa 7 Da Za Ku Yi Don Samun Cikakkiyar Lafiya.
 • A Safiyar Lahadi Za A Yi Jana’izar Shehun Dikwa.
 • Mutum 6 Sun Mutu A Harin ’Yan Bindiga A Kaduna.
 • Dara Ta Ci Gida: An Yi Garkuwa Da Shugaban ’Yan Bindiga.

 

Premium Times Hausa

 • KORONA: Mutum 1,633 suka kamu ranar Asabar a Najeriya.

 

Jaridar Mikiya

 • Ku nemi tallafin noma na shekarar 2021 daga Babban bankin Najeriya CBN.

 

Dcl Hausa

 • Burina a zamanantar da sana’ar soya fara – Ayeesh Chuchu.
 • Gwamnatin Buhari ta gaza, inji Farfesa Jega, ya koka kan rashin tsaro.
 • Ƴanbindiga sun kashe mutum 6 a Kaduna.