Litinin, 24 Janairu, 2022

Labaran 24 - 01 - 2022
- Ƙasar Misra ta tabbatar da muhimmancin haɗin gwiwar ƙasashen Afirka don taimakawa tunkarar matsalolin nahiyar.
- An fara gudanar da taron ƙolin Afirka karo na bakwai a cibiyar ƙasashen Larabawa da ke garin Askandariyya.
- Shugaban ƙasa yana bibiyar matakin aiwatar da ayyukan samar da abinci da kuma harkar noma.
Leadership Hausa
- An Gurfanar Da Mutumin Da Ya Kashe Hanifa A Kotu.
- Jam’iyyar APC A Jihar Kebbi Ta Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Kananan Hukumomi.
- Shugaban IOC Ya Isa Birnin Beijing Gabanin Wasannin Olympics Na Lokacin Sanyi Na Beijing.
- MA’AIKATAR Harkokin Jinƙai Ta Musanta Iƙirarin Gwamnan Bauchi Game Da Sace Kudade.
Premium Times Hausa
- RASHIN TSARO: An bindige mutum 486 cikin kwanaki 21 a Najeriya.
- Matasa sun bankawa makarantar da aka binne gawar Hanifah wuta.
- KISAN HANIFA: Aisha Buhari ta goyi bayan a zartas wa wanda ya kashe yarinyar hukuncin kisa a bainar jama’a.
- Pantami ya kai ziyarar ta’aziya ga Iyayen Hanifa Abubakar.
- AFCON: Duk da kuranta ƴan kwallon Najeriya da Buhari yayi kai tsaye, sun ba ƴan kasa kunya, sun kwashi kashin su a hannu.
Aminiya
- Barayi Sun Fasa Gidan Benzema Lokacin Da Madrid Ke Wasa.
- Augustine Eguavoen Ya Ajiye Aikin Horas Da Super Eagles.
- ‘Masu Garkuwa Da Kwamishinana Za Su Fuskanci Tsattsauran Hukunci’.
- Yadda Mahara Suka Hallaka ’Yan Sanda 2 A Jigawa.
- Juyin Mulki: Sojojin Burkina Faso Sun Tsare Shugaban Kasa.
- Za Mu Bi Diddigin Kisan Da Aka Yi Wa Hanifa —Shekarau.
- A Zartar Wa Wanda Ya Kashe Hanifa Hukuncin Kisa A Bainar Jama’a —Aisha Buhari
- Matasa Sun Kone Makarantar Da Aka Binne Hanifa
- Zalunci Ne Arewa Ta Ci Gaba Da Mulki A 2023 —Tanko Yakasai.
- Gwamnatin Kano Za Ta Fara Mayar Da Mabarata Jihohinsu Na Asali.
- Kisan Hanifa Dabbanci Da Rashin Imani Ne —Atiku.
- An Ceto Mutum 2,155 Daga Hannun ’Yan Bindigar Zamfara A Wata 4.
- Najeriya A Yau: Yadda Iyaye Da Malaman Makarantu Za Su Kare Rayuwar ’Yay’ansu.
Voa Hausa
- Legas Ta Ayyana Kawo Karshen Zango Na 4 Na Cutar COVID-19.
- Tsawon Kwanakin Da Aka Yi Garkuwa Da Hanifa Kafin Tuntubar Iyayenta.
- Masarautar Gaya Ta Ce Sarakuna Na Da Rawar Da Za Su Taka Wajen Samar Da Tsaro.
- Mutum 17 Sun Mutu Sakamakon Wata Gobara A Kamaru
- Sabbin Hare-hare Sun Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum Biyar A Filato.
- Atiku Ya Rarrashi 'Yan Wasan Super Eagles.
- Mun Dauki Lauya Don Bin Kadin Yaron Da Aka Kashe A El Kanemi A Maiduguri - Shugaban karamar hukumar Potiskum.