Labaran 24 - 02- 2021
Laraba, 24 Faburairu, 2021
Labaran 24 - 02- 2021

 • Malamai biyu yan ƙasar Misra sun lashe kyautar lambar yabo na Kwame Nkurma a fagen ilimi da kimiyya da fasaha.
 • Kasar Misra ta mika sakon ta'aziyyarta ga Najeriya game da wadanda suka rasa rayuka a hatsarin jirgin sama na soji.
 • Shugaban kasa ya bayar da umurnin bayyana siyasar kasuwanci mai sauƙi ta tashar jiragen ruwa ta Suwais.

 

Voa Hausa

 • 'Yan Ta'adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankar Rago A Maiduguri.
 • Hira Da Wata Da Aka Yi Garkuwa Da Ita A Jihar Naija.
 • Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya Da Aka Rantsar Jiya Sun Sha Alwashin Maido Da Tsaro.
 • Har Yanzu Ana Zaman Zullumi A Jihar Kebbi.
 • Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wasu Hare Hare A Maiduguri.
 • Kungiyar Gwamnonin Najeriya Ta Ce Za Ta Yi Zaman Sulhu Da ‘Yan Bindiga

 

Leadership A Yau

 • Harin Boko Haram: Gwamnatin Borno Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutum 10.
 • Saura Wata Biyu Buhari Ya Dawo Da Zaman Lafiya –Sanata Lawan.
 • EFCC Ta Cafke Mutum Tara Da Zargin Kutse A Yanar Gizo.
 • ’Yan Sanda Sun Cafke Korarren Soja Yana Fashi.
 • An Sasanta Yajin Aikin ’Yan Adaidaita Bayan… Motocin ‘Kano Line’ Sun Koma Jigilar Jakara-Kasuwa.
 • Dakarun Tsaro Sun Dakatar Da Aiki A Yankin Orlu Na Jihar Imo.

 

Legit.ng

 • Kungiyar Miyyeti Allah ta na barazanar daina kai dabbobi zuwa Kudancin Najeriya gaba-daya.
 • Rashin tsaro: Gwamnonin Jihohi na tunanin yin sulhu da ‘Yan bindiga domin a samu zaman lafiya.
 • Tsagerun Neja Delta sun yi barazanar kai hari Abuja da Lagos.
 • Yan Boko Haram sun kai hari Maiduguri, sun hallaka mutane akalla 15.
 • Kimanin 'yan Najeriya miliyan 87 ke fama da matsanancin talauci, AfDB.
 • Sabon jami'i mai tsaron shugaban ƙasa (ADC) ya kama aikinsa a yau a Abuja.
 • Hotuna da bidiyon yadda aka daga gida kacokan daga wata unguwa zuwa wata a Amurka.
 • Zuba jari kan matasa ne kadai mafita ga rashin tsaro a Najeriya, Amina Mohammed.
 • 'Yan bindiga daɗi sun sace wani sarkin gargajiya a Rivers.
 • Yanzu-yanzu: Majalisa ta shiga zaman tantance sabon shugaban EFCC, Rasheed Bawa a yau.

 

Manhaja

 • Bidiyo: Yadda sojoji suka kwato yankin Marte daga ‘yan Boko Haram.