Lahadi, 24 Afirilu, 2022

Labaran 24 - 04 - 2022
- Ma'aikatar noma: taron sauyin yanayi dama ce ta tattauna ƙalubalen da Afirka take fuskanta a fannin ruwa.
- Shugaban ƙasa ya kai ziyarar gani da ido a yankin Toshky don halartar taron fara girbin Alkama na bana.
Aminiya
- Matsalar Tsaro: Birtaniya Ta Horas Da Dakaru 145 A Najeriya.
- Mazabar Bichi Ta Saya Wa Dan Majalisa Fom Din Neman Tazarce.
- 2023: Dungun Da Buhari Ya Yi Ya Jefa Osinbajo Da Tinubu Da Sauransu A Duhu.
- Matasan Kirista Sun Saya Wa Masallaci Sabon Janareta A Filato.
- Coronavirus Ta Kashe Mutum 39 A China.
Premium Times Hausa
- 2023: PDP ba ta tsamo Saraki da Balan Bauchi ta ce su ne ‘yan takarar Arewa ba -Sule Lamiɗo.
- Kurkurar Magani Ko Kurkurar Guba? Yadda ‘Kurkura’ ya maida mutane mashaya a yankin Arewa.
Leadership Hausa
- ‘Yan Bindiga Sun Kutsa Kai Ofishin ‘Yan Sanda, Sun Kashe Mutum 3 Suna Bakin Aiki A Kogi.
- Tinubu, Umahi, Da Kaura Na Cikin Mahalarta Shan Ruwan Da Aisha Buhari Ta Shirya.
- Zan Yi Rugu-Rugu Da Gadojin Saman Da Fintiri Ya Gina A Adamawa – Otumba Ekiti.
- Yadda Gobarar Haramtacciyar Matatar Mai Ta Lakume Mutum 100 A Imo.
- Maslaha Na ‘Yan Takarar PDP: An Yaba Da Amince Wa Saraki Da Bala.
- Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya.