Labaran 24 - 05 - 2022
Talata, 24 Mayu, 2022
Labaran 24 - 05 - 2022
Labaran 24 - 05 - 2022

Aminiya

 • Jami’an EFCC Sun Yi Wa Gidan Okorocha Kawanya.
 • Boko Haram Ta Yi Wa Mutum 45 Yankan Rago A Kala Balge.
 • Wani Abu Sai A Kasata Najeriya.
 • Wakilan APC Da PDP Na Samun Miliyoyin Naira Daga Masu Son Tsayawa Takara.
 • Ummah Shehu Ta Caccaki Safara’u.
 • Gini Mai Hawa 10 Ya Ruguje A Iran.
 • NAJERIYA A YAU: Hukuma Ce Kadai Za Ta Iya Hana Bara —Malamin Addini.

 

Voa Hausa

 • Kama Akanta-Masu Sharhi Na Cigaba Da Karfafawa EFCC Gwiwa Kan Yaki Da Barayin Biro.
 • Shugaban Gwamnatin Jamus Ya Yi Rangadi A Nijer.

 

Leadership Hausa

 • IPOB Ta Kashe Wata Mai Juna Biyu Da ‘Ya’yanta 4, Da Wasu ‘Yan Arewa 6 A Anambra.
 • APC Za Ta Fara Tantance Masu Neman Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Yau Talata.
 • Zaben PDP: An Kayar Da Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Bauchi.
 • Masu Sayayya Na Kara Gamsuwa Da Hidimar Kai Kayayyaki Gida A Kasar Sin.
 • 2023: Kotu Ta Yi Fatali Da Karar Emefiele Kan Ministan Shari’a Da INEC.