Labaran 24 - 09 - 2020
Alhamis, 24 Satumba, 2020
Labaran 24 - 09 - 2020

 • Yar takarar kasar Misra ta yi nasara a zabukan kwamitin kiyaye da hakkin bil'adama.
 • Shugaban kasa ya karbi wasika daga Shugaban kasar Congo demokradiyya, wadda take nuna goyon baya ga Misra akan batun madatsar ruwa ta Nahda.

 

Legit.ng

 • Gwamna Buni ya nada hadimai na dandalin sada zumunta 30.
 • Wata sabuwa: FG ta sanya jirgin shugaban ƙasa a kasuwa, za ta sayar da shi.
 • Sabon rahoto: Daliban kwalejin KPS 5, da mutane 18 sun mutu a fashewar tankar fetur a Kogi.
 • Ban taba karbar cin hanci ba a rayuwata, duk wanda ya taba bani ya fito – Magu.
 • Neman halal: A baya gyaran ruwa na ke yi inji Gwamnan Legas, Sanwo-Olu.
 • Na yi alƙawarin COVID-19 ba za ta kashe kowa a Taraba ba - Gwamna Ishaku.
 • Badakalar N800m: An tsare shugaban jam'iyyar APC na jihar Niger a gidan gyaran hali.

 

Leadership A Yau

 • Sarautar Zazzau: Muna Jiran Masu Nadin Sarki Ne, Inji El-Rufai.
 • Makon Kurame: Minista Sadiya Ta Sha Alwashin Mara Wa Naƙasassu Baya.
 • Gyara Kayanka: Jihar Gombe Na Iya Yin Kyau Tare Da Jagoranci Na Gaskiya.
 • Mun Shirya Wa zaɓen Ondo, Inji Shugaban INEC.
 • Har Bayan Sadakar Uku… An Cigaba Da Makokin Sarkin Zazzau.
 • Rundunar Sojoji Ta Yaba Da Kyautar Zulum Ga Iyalin Kanal Bako.
 • Kotu Ta Dora Wa Buhari Laifi Kan Nada Alkalai.
 • Motar Tanka Ta Yi Sanadin Rasuwar Mutum 30 A Kogi.
 • Rundunar Sojin Sama Ta Karrama Marigayiya Arotile.
 • Rashin Shigowar Gwamnati Na Ba Mu Matsala – Uzairu.
 • Zan Ba Wa Hisbah Hadin Kai Da Goyon Baya – Abdulkadir Ashiru.
 • NEOLIFE Na Bukatar Tallafin Ganduje Don Horar Da Matasa Sana’o’i.
 • Inganta Tsaro Ne Aikin Farko Idan Na Zama Shugaban Kasuwar Dawanau – Malam Aminu.

 

Voa Hausa

 • Tarihin Sabon Sarkin Bi’u.
 • Kungiyoyin Kwadago NLC da TUC Sun Yi Barazanar Fara Yajin Aiki.
 • An Nada Sabon Sarkin Biu.
 • Janar Tukur Yusuf Buratai Ya Jinjinawa Marigayi Kanar Bako.
 • An Yi Jana’izar Kwamandan Sojan Najeriya da 'Yan Boko Haram Suka Kashe.
 • Babban Bankin Najeriya Ya Gindaya Sharadin Bada Lamuni Babu Ruwa.

 

hausa.cri.cn

 • AU ta ce kasashe da yankuna 17 na Afrika suna karkashin dokar kulle sakamakon COVID-19.
 • Majalisar dokokin Somaliya ta amince da sabon firaministan kasar.