Labaran 24 - 11 - 2020
Talata, 24 Nuwamba, 2020
Labaran 24 - 11 - 2020

 • Kasar Misra ta ki amincewa da tsoma bakin kasar Faransa a harkokin ta na cikin gida.
 • Shugaban kasa da Fira ministan kasar Italiya sun tattauna muhimman batutuwa tsakanin kasashen biyu.
 • Shugaban kasa ya bude taro da kuma kasuwar baje kolin fasahar sufuri da zirga-zirga: 2020 Trans MEA.

 

Voa Hausa

 • Wasu Al’umomi a Arewacin Najeriya Sun Fito Da Sabon Salon Kare Kai Daga Yan Bindiga.
 • Ali Ndume Ya Ce Ya Yi Mamakin Matakin Kotu Na a Tsare Shi.
 • Sha'anin Tsaro Na Kara Tabarbarewa a Arewacin Najeriya.
 • MDD Ta Gargadi 'Yan Siyasar Nijar Kan Zaman Lafiya a Lokacin Zabe.

 

Leadership A Yau

 • An Tsige Kakakin Majalisar Dokokin Gombe.
 • Akwai Kyakkaywar Alaka Tsakaninmu Da ’Yan kabilar Ibo – Sarkin Bichi.
 • ’Yan Bindiga Sun Sake Sace Wani Likita A Jihar Kogi.
 • Mai Karamin Albashi Zai Daina Biyan Haraji – Buhari.
 • ’Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Malamin Jami’ar ABU.
 • Ba Tawagar Zulum Aka Kai Wa Hari A Borno Ba, Cewar Gusau.
 • Bayanan Sirri Na Iya Kawo Karshen Boko Haram, In Ji Tsohon Janar.
 • Yadda ’Yan Ta’adda Suka Kama Mijina Mu Na Tare – Matar Shugaban APC.
 • Salah Ya Warke Daga Cutar Korona.

 

Premium Times Hausa

 • TARIN FUKA: Asusun bada Tallafi na Duniya ‘ Global Fund’ zai tallafa wa Najeriya da dala miliyan 143.
 • #EndSARS: Gwamnatin Najeriya ta rubuta wa CNN wasikar korafin kan karkataccen rahoton zargin kisa a Lekki.
 • KORONA: Ƴan bautan ƙasa NYSC 138 sun kamu da cutar – NCDC.
 • KORONA: Mutum 56 Kacal suka kamu a Najeriya ranar Litinin.
 • A rika jika geron yin Kullin Koko cikin ruwan da aka hada da daskararren madaran shanu – Likitoci.

 

Aminiya Daily Trust

 • Dattijo Ya Nemi Budurwa Ta Biya Shi N50,000 Saboda Kin Auren Shi.
 • Dukan Dan Takara: Kotu Ta Sa A Kamo Shugaban Karamar Hukumar Gaya.
 • Trump Ya Aminta A Fara Shirin Mika Wa Joe Biden Mulki.
 • Satar Waya Ya Jawo Wa Matashi Hukuncin Bulala A Kotu.
 • Dan Sanda Ya Harbi Wani Mai Kayan Lemo A Kebbi.
 • Trump Ya Kakaba Wa Kasashen Afirka 15 Takunkunmin Shiga Amurka.
 • Super Eagles Ba Ta Ci Wasa Ko Daya Ba A 2020.
 • Marainiyar Da Magidanta 7 Suka Lalata Na Neman Hakkinta.
 • An Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Gombe.
 • Mahari Ya Kashe Uba Da Dansa A Kano.
 • Dan Najeriya Ne Ya Kirkiro Rigakafin COVID-19 A Amurka.
 • Ta Hallaka Budurwar Tsohon Saurayinta Ta Kona Gidansa.
 • Gwamnati Ta Bukaci A Kara Kaimi Wurin Yaki Da Safarar Mutane.
 • An Kara Wa ‘Yan Sandan Da Aka Kashe A Zanga-Zangar #EndSARS Matsayi.
 • COVID-19: Gidauniyar TY Danjuma Ta Raba Tallafin N107m A Neja.
 • Jami’an Hisbah Sun Samu Horo Kan Damben Karate A Kano.
 • Za A Sa Kafar Wando Da Masu Taimakon ’Yan Bindiga.