Alhamis, 25 Maris, 2021

- Misra da Djibouti sun tattauna game da hanyoyin ƙarfafa taimakekeniya tsakaninsu..
- Al- sisi game da rasuwar shugaban ƙasar Tanzania: Ya bayar da gudummawa mai yawa wajen hidimta wa yankin Afrika
- Shugaba Al- Sisi ya tattauna da Johnson game da halin da ake cikin a ƙasar Libya da kuma batun madatsar Nahda da dangantaka ta ‘yan biyu
- Misra ta miƙa wa majalisar ɗinkin duniya da bayani game da matsayarta akan matsalolin ruwa..
Leadership A Yau
- Tambayoyin Dake Bukatar Amsa A Harin Gwamna Ortom.
- Kasuwar Singa Ce Cibiyar Annobar Sayar Da Matattun Magunguna – Shugaban KAROTA.
- Kwamitin Tsangaya Ya Bukaci Kafa Hukumar Makaratun Allo A Borno.
- Majalisa Ta Tabbatar Da Nababa A Matsayin Babban Yarin Kasa.
- Borno Ta Bai Wa Daliban Kiwon Lafiya Tallafin Karatu Zuwa Masar.
- Akwai Bukatar Hadin Gwiwar Gama Gari Wajen Tunkarar Kalubalen Tsaro – Shugaban NAF.
Aminiya
- Ranar Tarin Fuka: Ganduje Ya Yi Gargadi Kan Amfani Da Magungunan Gargajiya.
- Coronavirus Ta Kashe Mutum 300,000 A Brazil.
- Gobara Ta Babbake Unguwar Marasa Galihu A Saliyo.
Premium Times Hausa
- MURAR TSUNTSAYE: Ciwon fakat ya fara yi wa dubban kaji kisan-kiyashi a Jihar Neja.
- Shin da gaske ne ‘yan fashi sun tirke wasu ma’aikatan gidan man sannan suka yi awa uku suna sayar da mai a gidan man kamar yadda aka yi ta yadawa – Binciken DUBAWA.
- Jarumta, gwagwarmaya da gudunmawar da garin Takai ta bada a ci gaban Kano a tarihi, Daga Salihi Garba.
Manhaja
- Alaƙar Buhari da Tinubu tana ƙara armashi – Fadar Shugaban Kasa.
- Majalisa za ta binciki yadda aka kashe Dala bilyan $1.5 wajen gyaran matatar mai a Fatakwal.
- JAMB za ta soma sayar da fom na 2021 a Afrilu.
- Ramadan 2021: Jerin sunayen limaman da za su jagoranci salloli a Masallacin Ka’aba.
Legit.ng
- Ka nemi sulhu da 'yan bindigar nan tun kafin su kashe 'ya'yan mu, Iyayen Ɗalibai ga El-Rufa'i.
- Dattawan Arewa sun ba Gwamnatin APC satar-amsa 3 domin magance matsalar tsaro.
Voa Hausa
- Yadda Wata Mata Ta Kashe Kishiyarta A Minna.
- Yajin Aikin Ma’aikatan Majalisun Najeriya Ya Shiga Rana Ta Hudu.
- Buhari, Mahamadou Issoufou Sun Tattauna Kan Harin Nijar.
- SIYASAR NIJAR: An Bukaci Yansanda Su Ba Mahaman Ousman Kariya.