Litinin, 25 Afirilu, 2022

Labaran 25 - 04 - 2022
Aminiya
- Wike Ya Ba ’Yan Gudun Hijirar Kaduna Tallafin N200m.
- 2023: Dattawan Arewa Sun Karyata Yin Ittifaki Kan Saraki Da Mohammmed.
- Macron Ya Sha Alwashin Hada Kan Faransawa Bayan Sake Lashe Zabe.
- Maniyyata Aikin Hajji Sun Yi Zanga-Zanga Kan Ninka Kudin Kujera.
- Buhari Ya Taya Macron Murnar Lashe Zaben Faransa.
- Aike Wa Ukraine Makamai: Amurka Na Kokarin Tsokano Tsuliyar Dodo – Rasha.
- An Cafke Wanda Ake Zargi Da Alaka Da Abba Kyari Wajen Safarar Kwayoyi.
Leadership Hausa
- Kamfanin Twitter Ya Amince Da Tayin Elon Musk Na Sayen Shi Kan $44bn.
- 2023: Shin Da Gaske Ne Zulum Ba shi Da Abokin Karawa, Kowa Na Tsoron Ya Buga Da Shi?
- NDLEA Ta Cafke Dillalin Hodar Iblis Da Ake Zargin Yana Da Alaka Da Abba Kyari.
- 2023: Me Ya Hana Kwankwaso, Atiku Da Wike Halartar Shan Ruwan A’isha Buhari?
- An Bukaci Gwamnan Bauchi Ya Janye Wa Bukola Saraki Takararsa.
Voa Hausa
- PDP Ta Yi Watsi Da Sulhun Janar Babangida; Ta Ce Ta Na Da 'Yan Takara 17 A Yanzu.
- Taraba: Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadin Mutuwar Yara 7 Da Rushewar Gidaje Sama Da 200.
- PDP Na Shirin Gudanar Da Taron Zaben Fidda Gwani.
- Ana Ganin Sakacin Gwamnati A Fashewar Da Ta Lakume Rayukan Mutane 100 A Imo.
- Ghana Na Kokarin Yin Akasarin Magungunata a Cikin Gida.
- Canza Sheka Ya Zama Sara A Siyasar Najeriya.
- Kamaru: An Kama Wasu Ɗalibai Yan Makarantun Sakandare Da Laifin Dillancin Karuwai.