Lahadi, 25 Oktoba, 2020

Aminiya
- Matasa Sun Fasa Rumbun Abincin Adamawa.
- Da Dumi-Dumi: Bata Gari Sun Yashe Rumbunan Kamfanoni A Abuja.
- An Sace Magunguna Masu Hadari A Ma’adanar NAFDAC.
- ’Yan Daba Sun Kone Mutum-Mutumin Azikiwe.
- ’Yan Sanda Sun Kashe ’Yan Boko Haram Shida A Yobe.
- Fasa Rumbuna: An Sanya Dokar Hana Fita A Adamawa.
- Zahra Buhari Ta Ce Ba Mahaifinta Ba Ne Matsalar Najeriya.
- #EndSARS: Tinubu Ya Karyata Cewa Ya Tsere Daga Najeriya.
- Karin Mutum 48 Sun Kamu Da Cutar Coranavirus A Najeriya.
- ‘A Daina Sayar Da Fili Ga Bare A Kano’.
- Saudiyya Ta Yi Wa Musulmi Albishir Kan Aikin Umarah.
rfi.fr/ha
- Mutane 11 sun mutu a tirmitsitsin kwashe abinci.
- Afenifere da Soyinka sun yi watsi da barazanar korar 'Yan kabilar Igbo.
- Rikicin siyasa ya haddasa mutuwar mutane a Cote D'Ivoire.
- Firsinoni sama da 2.000 suka tsere a Najeriya.
- MDD da AU sun yi Allah wadai da kisan dalibai a Kamaru.
- Masu shirya fina-finai yan arewa na nisanta kan su daga zanga-zanga.
- Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci tattaunawa a tsakanin 'yan siyasar Guinea.
Leadership A Yau
- Rundunar OPSH Ta Kama Masu Warwason Kayan Tallafin Korona A Jos.
- ENDSARS: Dole Shugabanni Su Hada Kai Don Gyara Barnar Da Aka Tafka A Baya- Yanga.
- ENDSARS: Gwamnonin Arewa Sun Tattauna Matsalar Tsaron Kasa.
- Muhammad Shehu Ne Ya Cancanci Ya Gaji Lamin A Shugabancin Karamar Hukumar Nasarawa – Miloniya.
- Gwamnatin Kano Za Ta Cigaba Da Yin Riga-Kafin Cutar Shan Inna Ga Yara.
- Cutar Korona: Kungiyar Likitoci Ta Nemi Gwamnati Ta Karfafa Bangaren Kiwon Lafiya.
- An Fara Yakin Neman Zaben Kananan Hukumonin Jihar Kogi.
- Cutar Siga Na Daya Daga Cikin Cutar Da Take Yi Wa Al’umma Kisan Mummuke.
Voa Hausa
- #EndSARS: Batutuwa 15 a Jawabin Shugaba Buhari.
- Buhari Ya Gana Da Jonathan, Obasanjo, Gowon Da Sauran Manyan Kasa.
- #EndSARS: Kungiyar Gwamnonin Arewa Ta Bayyana Goyon Bayan Buhari.
- Ana Haramar Soma Aikin Madatsar Ruwan Mambilla Da Ake Ta Cece Kuce A Kai.
- Hassan Wayam, Shararren Mawakin Hausa Ya Rasu.
- Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Kafa Dokar Hana Fita A Duk Fadin Jihar.
- Ana Ta Cece Kuce AKan Kin Saka Hannu Kan Kasafin Kudin 2021 Da Majalisan Najeriya Tayi.
- 'Yan Bindiga Sun Kashe Kananan Yara a Wani Hari Da Suka Kai Wata Makaranta A Kamaru.
Premium Times Hausa
- KORONA: Mutum 48 kacal suka kamu a Najeriya ranar Asabar.
dw.com/ha
- MDD ta yi tir da kisan dalibai a Kamaru.