Labaran 25-5-2022
Laraba, 25 Mayu, 2022
Labaran 25-5-2022
Labaran 25-5-2022

Aminiya

 • Takarar Shugaban Kasa: Me Zai Faru Idan Buhari Bai Sa Hannu Kan Dokar Zabe Ba?.
 • Kaso 2 Bisa 5 Na Kudin ’Yan Afirka A Abinci Yake Tafiya’.
 • ’Yan Gudun Hijirar Rohingya 17 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa A Myanmar.

Leadership Hausa

 • Ban Fitar Da Ran Bugawa Real Madrid Wasa Ba A Nan Gaba, Cewar Mbappe.
 • Buhari Na Kokarin Magance Matsalar Tattalin Arziki A Kasashen Afirka.
 • “Ina Cikin Wani Hali, An Kashe Matata Da Ciki Wata 9 Da Yara 4” —Mijin Matar Da IPOB Suka Kashe.
 • Wang Yi Zai Ziyarci Kasashen Tsibirin Kudancin Tekun Pasifik Da Timor Ta Gabas.
 • An Karrama Buhari Da Lambar Yabo Kan Kwazonsa Wajen Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa.

PremiumTimes Hausa

 • Duk ‘Deliget’ ɗin da ke jira in bashi kuɗi, ya taka ‘Zero’ ba zai samu ko sisi daga wuri na ba – Shehu Sani.
 • KATSINA TA DAGULE: An bindige manoma 12 a gona, an sace ‘limaman’ Cocin Katolika biyu da yara biyu.
 • TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’
 • Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi.
 • LAUJE CIKIN NAƊI: Cikin awa 24 APC ta canja ranakun gudanar da zabukan fidda gwanayen ta.

DW: Hausa

 • Bai wa kananan hukumomi 'yanci a Najeriya.
 • Mutum sama da 18 sun mutu a harin Amirka.
 • An cafke wanda ke shirin kashe George W Bush.
 • Sharhi: Tasirin ziyarar Scholz a Afirka.

Voa Hausa

 • Bincike Da Tuhumar Masu Kisan Gilla Zai Kawo Hadin Kan Kasa-Sarkin Musulmi.
 • 'Yan Bindigar Da Suka Sace Fasinjojin Jirgin Kasa Sun Ba Gwamnatin Najeriya Wa'adin Mako Guda.
 • An Cire Najeriya A Jerin Kasashen Dake Fuskantar Barazanar 'Yan Fashin Teku A Duniya.
 • APC Za Ta Gudanar Da Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa Ranar Lahadi.
 • Dole Ne Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakan Da Suka Dace Kan Kisan Anambra- 'Yan Kasa.

RFI: Hausa

 • Jami'an tsaron Uganda sun sake kame jagoran adawa Kizza Besigye.
 • Tedros Adhanom Gebreyesus zai sake jagorantar WHO a wa'adi na 2.
 • Kamaru: An kori wasu mutane daga gidajensu a Dikolo don gina Otel.
 • Jurgen Klopp na Liverpool ya zama gwarzon manajan Premier League na bana.
 • ICC ta karbi bukatar bincike kan kisan da Isra'ila ta yi wa Abu Akleh.
 • Gabon da haramta zanga-zangar adawa da Faransa da aka shirya.
 • Rikicin Nijar ya sake haifar da sabbin 'Yan gudun hijira: MDD.
 • Mutane 70 sun bace bayan nutsewar kwale-kwale a tekun Tunisia.
 • Buhari ya rattaba hannu kan dokar kara kudin kiran waya.