Labaran 26 - 04 - 2022
Talata, 26 Afirilu, 2022
Labaran 26 - 04 - 2022
Labaran 26 - 04 - 2022

 • Shugaba Al- Sisi ya ɗaura filawa a kabarin dogon yaro saboda tunawa da sojojin da suka yi shahada.
 • Najeriya da Indiya sun amince da ƙara faɗaɗa haɗaka tsakanin su..
 • Misra da Sudan ta Kudu suna tattauna hanyoyin ƙarfafa dangantaka tsakanin majalisun dokokin ƙasashen biyu.

 

Aminiya

 • 2023: Masoyan Buhari Sun Goyi Bayan Takarar Kwankwaso.
 • Sallah: An Ninka Kudin Tikitin Jirgin Sama.
 • Mutum 200 Sun Mutu A Wani Sabon Rikici A Sudan.
 • 2023: Ina Da Gogewar Da Zan Iya Ceto Najeriya —Saraki.
 • NAJERIYA A YAU: Yadda Bara Ta Shigo Karatun Allo.
 • An Cafke Bata-Gari 7 Da Suka Kashe Mutane A Wurin Biki A Bauchi.
 • Ruwan Sama Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Rwanda.

 

Leadership Hausa

 • 2023:“Na Ci Amanar ‘Yan Nijeriya Matukar Ban Tsaya Takara Ba” —Osinbajo.
 • Dattawan Katsina Sun Bukaci Gwamnati Ta Karasa Aikin Titin Kano Zuwa Katsina.
 • Wang Yi: Kasar Sin Ta Bayar Da Muhimmiyar Gudunmawa Ga Hadin Gwiwar Yaki Da Annoba.
 • Xi Jinping Ya Ziyarci Jami’a, Don Karfafawa Matasan Sin Gwiwar Cika Burin Farfado Da Kasa.
 • An Fara Farautar Masu Haramtattun Matatun Mai A Jihar Imo.
 • Kwayar Maganin Artemisinin Ta Zama Muhimmin Taimako Na Kasar Sin Wajen Yakar Malariya.

 

Voa Hausa

 • Gwamnatin Nijar Ta Bullo Da Wani Shiri Na Rage Farashin Abinci Don Taimakawa Talakawa.
 • NIMET Ta Yi Hasashen Kamawar Damunar 2022 A Watan Mayu.
 • Sam Ba Mu Yarda Da Batun Tsayar Da Dan Takara Daya Daga Arewa Ba - Dattawan Jam’iyyar PDP.
 • Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayyar Najeriya Ta Kaddamar Da Samame Akan Sansanonin ‘Yan Bindiga.