Labaran 27 - 02 - 2022
Lahadi, 27 Faburairu, 2022
Labaran 27 - 02 - 2022
Labaran 27 - 02 - 2022

 • Shugaban ƙasa ya je rangadin duba ayyukan bunƙasa ƙwaryar Alƙahira.
 • Tawagar Najeriya sun yaba da irin ƙwazon hukumar kula da sararin samaniya ta Misra.
 • Hukumar da take sanya ido game siyasa da ci gaban ƙasashen Afirka ta yaba da irin ƙoƙarin ƙasar Misra a fannin haɓaka aikin gina ƙasa a Afirka.

 

Aminiya

 • Ukraine Ta Amince Da Zaman Sasanci Da Rasha A Belarus.
 • Leeds United Ta Raba Gari Da Kocinta Marcelo Bielsa.
 • Ukraine Ta Yi Ikirarin Hallaka Dakarun Rasha 4,300.
 • Ukraine Ta Yi Fatali Da Tayin Rasha Na Tattaunawa A Belarus.
 • Mai Fama Da Ciwon Kai Da Ya Rayu Da Harsashi A Kansa Shekara 20.
 • Kare Ya Kai Kansa Asibitin Dabbobi Bayan Ya Yi Rauni.
 • Iran Ta Ki Karbar Kyautar Alluran Kwarona Da Aka Yi A Amurka.
 • Jigawa 2023: Wai Mene Ne Zunubin Bahadeje Ne?
 • An Kama Dilar Kwayoyi Da Kilogiram 5,862 Da Yaranta 6 A Legas.

 

RFI Hausa

 • Jamhuriyar Benin ta gabatarwa yan kasar da kayayyakin tarihin guda 26.
 • Amurka ta kakabawa jami'an Somalia takunkumi kan jinkirta zabe.
 • 'Yan bindiga sun kai hari kan kauyuka fiye da 20 a Neja.
 • ‘Yan ta’addan da suka yi barna a Neja sun kashe mutane 10 a Birnin Gwari.

 

Legit.ng Hausa

 • Matsafa sun yi luguden wuta kan masu makoki, sun yi fatali gawar mamacin.
 • Abubuwa 8 da ya kamata ka sani game da ranakun zaben 2023 da INEC ta sanar.
 • Shugaban kasa a 2023: Wata kungiyar arewa ta goyi bayan Jonathan ya tsaya takara.
 • Mayakan ISWAP sun kashe mutane takwas, sun kona wani kauye a Borno.
 • Dan takarar PDP ya lashe zaben cike gurbi na Jos ta arewa.
 • Borno: Mayakan ta'addancin ISWAP sun sheke rayuka 5 Kautikari a sabon hari.
 • Tambuwal ya gana da daliban jihar Sokoto da ke Ukraine, ya bukaci iyaye da su kwantar da hankalinsu.
 • Yan bindiga sun farmaki garuruwan Kaduna, sun kashe mutane 7, sun sace mutane masu yawan gaske
 • Gwamnatin Buhari ta jero iyakoki 4 da 'yan Najeriya za su bi su fita daga Ukraine.
 • Labari da duminsa: An daura auren jaruma Hafsat Idris Barauniya.
 • Fasto ya bindige wata mata da ta zo ibada a cocinsa a Ogun.

 

Leadership Hausa

 • “Gwamnatin Kano Zata Aurar Da Zaurawa” — Kwamishiniya.
 • Kungiyar ‘Citizens Unite’ Ta Bukaci Osinbajo Ya Fito Takarar Shugabancin Kasa A 2023.
 • Ranar 25 ga Fabrairun 2023 Za A Yi Zaben Shugaban Kasa –INEC.

 

Premium Times Hausa

 • ‘Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro 9, farar hula 53 a makon jiya.
 • Majalisar Zamfara ta tsige mataimakin gwamna Mahdi, ta naɗa sanata Nasiha mataimakin gwamna.
 • ZAZZABIN LASSA: Mutum 91 sun kamu, 21 sun mutu a cikin mako daya a Najeriya.